PhoneServiceRes.dll.mui Albarkatun DDL don Aikin Waya fa7a64c6c60978f0e0c317610c9ff340

File info

File name: PhoneServiceRes.dll.mui
Size: 15360 byte
MD5: fa7a64c6c60978f0e0c317610c9ff340
SHA1: 75dead5f5975bbeb8e0f5b7c8e0a0d8182358696
SHA256: a698f3f5bff11604b8412096ac2be344f9872706635a638fdbac120f333bbde3
Operating systems: Windows 10
Extension: MUI

Translations messages and strings

If an error occurred or the following message in Hausa (Latin) language and you cannot find a solution, than check answer in English. Table below helps to know how correctly this phrase sounds in English.

id Hausa (Latin) English
10000Phone Service Phone Service
10001Yana gudanar da yanayin yin waya a kan na'urar Manages the telephony state on the device
10002Kalmomin sirri ɗin da ka shigar ba su dace ba. The passwords you typed don't match.
10003An canza kalmar sirri Password changed
10004Kalamar sirrin ba ta kwarai ba ce. Shigar da kalmar sirri ta kwarai sannan ka sake gwadawa. The password isn't valid. Enter the correct password and try again.
10005An kasa samun damar isa ga hanyar sadarwa. Sake gwadawa. Can't access the network. Try again.
10007Ba a goyi baya wannan lambar sirri ba. This code isn't supported.
10008Bambance-bambancen ba na kwarai ba. The parameters are invalid.
10010Akwai matsala ga wannan kalmar sirrin. There was a problem with this code.
10012An rufe zango Session closed
10014An rasa katin SIM. The SIM card is missing.
10015Ana bukata PUK PUK required
10017Katin SIM ba na kwarai ba ne. The SIM card is invalid.
10018Ba a iya gama kiran ba saboda an karfafa yanayin Tsayayyar Lambar Bugawa akan katin SIM ɗinka. The call can't be completed because Fixed Dialing Number mode is enabled on your SIM card.
10019An aika kalmar sirri Code sent
10020An ci nasara Succeeded
10021Buɗe waya Phone unblocked
10022An karfafa sabis Service enabled
10023An karfafa sabis ma %1 Service enabled for %1
10024Naƙasa sabis Service disabled
10025Naƙasa sabis na %1 Service disabled for %1
10026Ba a san bayanin sabis ba Service state unknown
10027Karkatar da kira %1 shi ne %2zuwa %3 na %4 Forward %1 is %2 to %3 for %4
10028Karkatar da kira %1 shi ne %2 na %4 Forward %1 is %2 for %4
10029Karkatar da kira %1 shi ne %2 zuwa %3 na %4 bayan daƙiƙoƙi%5 Forward %1 is %2 to %3 for %4 after %5 seconds
10030Karkatar da kira %1 shi ne %2 na %4 bayan daƙiƙoƙi %5 Forward %1 is %2 for %4 after %5 seconds
10031Karkatar da kira %1 shi ne %2 zuwa %3 Forward %1 is %2 to %3
10032Karkatar da kira %1 shi ne %2 Forward %1 is %2
10033Karkatar da kira %1shine %2 zuwa %3 bayan daƙiƙoƙi %5 Forward %1 is %2 to %3 after %5 seconds
10034Karkatar da kira %1 shi ne %2 bayan daƙiƙoƙi %5 Forward %1 is %2 after %5 seconds
10035Ƙarfafa Enabled
10036Naƙasasshe Disabled
10037Mara ƙayyade Unconditionally
10038Kira cikin aiki Busy calls
10039Idan ba amsa If no reply
10040Idan ba za a samu waya ba If phone isn't reachable
10041Dukan kiraye-kiraye All calls
10042Dukan kiyare-kiraye da ƙayyade All calls conditionally
10043%1 %1
10044%1 da %2 %1 and %2
10045%1, %2, da %3 %1, %2, and %3
10046%1, %2, %3, da %4 %1, %2, %3, and %4
10047%1, %2, %3, %4, da %5 %1, %2, %3, %4, and %5
10048%1, %2, %3, %4, %5, da %6 %1, %2, %3, %4, %5, and %6
10049%1, %2, %3, %4, %5, %6, da %7 %1, %2, %3, %4, %5, %6, and %7
10050%1, %2, %3, %4, %5, %6, %7, da kuma %8 %1, %2, %3, %4, %5, %6, %7, and %8
10051Murya Voice
10052Bayanai Data
10053Faks Fax
10054SMS SMS
10055Da'irar bayanai a daidaito Data circuit sync
10056Da'irar bayanai mara daidaito Data circuit async
10057Isowar fakiti Packet access
10058Iso ga PAD PAD Access
10059Kiran hanzari Emergency call
10060Saƙon murya Voicemail
10062Don yi amfani da yanke %1# don buga waya %3 a %2 daga katin SIM ɗinka, zaɓi Kira. Don buga waya wata lambar dabam, zaɓi Soke sai ka ci gaba da buga waya. To use the shortcut %1# to dial %3 at %2 from your SIM card, select Call. To dial a different number, select Cancel and continue dialing.
10063Don yi amfani da yanke %1# don buga waya %2 daga katin SIM ɗinka, zaɓi Kira. Don buga waya wata lambar dabam, zaɓi Soke sai ka ci gaba da buga waya. To use the shortcut %1# to dial %2 from your SIM card, select Call. To dial a different number, select Cancel and continue dialing.
10064Waya Phone
10067Kira Call
10068Saittunan karkatar da kiranka ba ya barin kira zuwa ga wannan lamba. Naƙasar da karkatar da kira sannan ka sake gwada kira. Your call barring settings don't allow a call to this number. Disable call barring and try calling again.
10069Yanayin Keɓaɓɓiyar Lambar Dannawarka (FDN) ba ya barin kira ga wannan lamba. Naƙasa yanayin FDN sannan ka sake gwada kira. Your Fixed Dialing Number (FDN) mode doesn't allow a call to this number. Disable FDN mode and try calling again.
10070Ba a saita Saƙon murya ba. Shigar da lambar saƙon murya ɗinka sai ka sake gwadawa. Voicemail isn't set up. Enter your voicemail number and try again.
10071Jirawa... Waiting...
10072Ba a iya saka kiran ba. Ka gama da kira na yanzu kafin ka saka wani ƙarin kira. Can't place the call. Please end your current call before placing an additional call.
10073Ba a iya haɗa ba Can't connect
10074Ya yiwu kana da wata sigina mara waya maras ƙarko, ko lambar mara daidai. You may have a weak wireless signal, or the wrong number.
10076An ƙayadde mutumin da kake ƙoƙarin kira daga karɓowa kiran da ya shigo. The person you're trying to call is restricted from receiving incoming calls.
10077An kasa haɗawa. Tabbata kana da hanyar sadarwa, sannan ka sake gwadawa. Can't connect. Make sure you have network coverage, and try again.
10078Ba a iya kammala kiran ba. The call can't be completed.
10080Katin SIM na cikin aiki, ka sake gwadawa. The SIM card is busy, please try again.
10081Babu sabis ɗin hanyar sadarwa. Ka sake gwadawa anjima. The network service is unavailable. Please try again later.
10082Za ka iya yin amfani da wannan wayar don kiran hanzari ne kawai. You can use this phone for emergency calls only.
10083Ba a iya kira saƙon murya ba saboda babu wanil layin. Can't call voicemail because another line isn't available.
10084An kasa aika kira. Can't transfer call.
10085Shiga da lambobin sirri na aiki kai tsaye daga siffar bugawa kira na wayar. Enter service codes directly from the phone's dial pad.
10089an kashe yanayin jirgin sama a yanzu Airplane mode is now off
10091TO OK
10092Soke Cancel
10093An kasa adana lambar saƙon murya. Can't save voicemail number.
10094Cikin Yanayin Amsakiran Hanzari In Emergency Callback Mode
10095Soke wannan yanayi don amfani da wayarka kamar yadda ka sabo. Cancel this mode to use your phone as you normally would.
10096Yanayin Soke Cancel mode
10097Buga kiran hanzari Dial emergency call
10108A kunna haɗi na salula? Turn on cellular connection?
10109Wayarka tana cikin yanayin jirgin sama. Don yi kira, kunna haɗi na salula ɗinka. Your phone is in airplane mode. To make a call, turn on your cellular connection.
10110Kunna Turn on
10115Aika Send
10116Rufe Close
10117Lokacin zangon ya ƙare. The session timed out.
10118Wani abu ya auku sannan mun kasa kammala wannan aikin. Something happened and we couldn't complete this action.
10128A ci gaba da kiran bidiyo? Continue with video call?
10129Wannan zai ƙare kira da yake akan riƙo. A ci gaba? This will end the call that's on hold. Continue?
10130Ci gaba Continue
10132Ba a iya tayar da kiran bidiyo ba Can't start video call
10133%1 bai shiga yanar-gizo a %2 yanzu ba. %1 is currently not signed into %2.
10140Saita Set
10142A saita ka'ida ta asali? Set default app?
10143Kana so ka saita %1!s! a zaman ka'idar gane mai kira na asali ɗinka? Do you want to set %1!s! as your default caller ID app?
10144Kana so ka saita %1!s! a zaman ka'idar matacin sifan ta asali ɗinka? Do you want to set %1!s! as your default spam filter app?
50001Katin SIM/UIM ya ɓata. The SIM/UIM card is missing.
50002Katin SIM/UIM ba na kwarai ba. The SIM/UIM card is invalid.
50003Ba a iya kammala kiran ba saboda an karfafa yanayin Tsayayyar Lambar Bugawa a kan katin SIM/UIM ɗinka. The call can't be completed because Fixed Dialing Number mode is enabled on your SIM/UIM card.
50004Don yi amfani da yanke %1# don buga waya %3 a %2 daga katin SIM/UIM ɗinka, zaɓi Kira. Don buga waya wata lambar dabam, zaɓi Soke sai ka ci gaba da buga waya. To use the shortcut %1# to dial %3 at %2 from your SIM/UIM card, select Call. To dial a different number, select Cancel and continue dialing.
50005Don yi amfani da yanke %1# don buga waya %2 daga katin SIM/UIM ɗinka, zaɓi Kira. Don buga waya wata lambar dabam, zaɓi Soke sai ka ci gaba da buga waya. To use the shortcut %1# to dial %2 from your SIM/UIM card, select Call. To dial a different number, select Cancel and continue dialing.
50006Katin SIM/UIM na cikin aiki, ka ɗan sake gwadawa. The SIM/UIM card is busy, please try again.
50008Ba a iya kira ba Can't call
50009Kana buƙata kunna romin murya don kira wani saboda kana a ɓangaren romi. Kana iya yi wannan a cikin Saittuna Hanyar sadarwa & mara waya Salula & SIM. You need to turn on voice roaming to call someone because you're in a roaming area. You can do this in Settings Network & wireless Cellular & SIM.
50010Saittuna Settings
50020Don yi amfani da yanke %1# don buga waya %3 a %2 daga katin UIM ɗinka, zaɓi Kira. Don buga waya wata lambar dabam, zaɓi Soke sai ka ci gaba da buga waya. To use the shortcut %1# to dial %3 at %2 from your UIM card, select Call. To dial a different number, select Cancel and continue dialing.
50021Don yi amfani da yanke %1# don buga waya %2 daga katin UIM ɗinka, zaɓi Kira. Don buga waya wata lambar dabam, zaɓi Soke sai ka ci gaba da buga waya. To use the shortcut %1# to dial %2 from your UIM card, select Call. To dial a different number, select Cancel and continue dialing.
50023Katin UIM yana kan aiki, sai a sake gwada.. The UIM card is busy, please try again.
50024Kana buƙata kunna romin murya don kira wani saboda kana a ɓangaren romi. Kana iya yi wannan a cikin Saittuna Hanyar sadarwa & mara waya Salula & SIM/UIM. You need to turn on voice roaming to call someone because you're in a roaming area. You can do this in Settings Network & wireless Cellular & SIM/UIM.
50025Ka'idodi don kirayen-kirayen murya Apps for voice calls
50026A nemi wata manhaja a cikin Wurin Adana? Search for an app in the Store?
50027Kana bukata girka wata manhaja dake bari ka yi kiraye-kirayen murya, kuma muna iya taimaka maka samu wata a cikin Wurin Adana. You need to install an app that lets you make voice calls, and we can help you find one in the Store.
50028Ee Yes
50029A'a No
50030A kunna kirawan bidiyo na LTE? Turn on LTE video calling?
50031An kashe kirawan bidiyo na LTE. Don yi wani kiran bidiyo, kunna kiran bidiyo na LTE. LTE video calling is turned off. To make a video call, turn on LTE video calling.
50034kirawan bidiyo na LTE LTE video calling
50035Daidaitaccen kuɗin bayanai da murya suna sanya a lokacin kiraye-kirayen bidiyo. Wasu mutane suna iya gano cewa kana iya yi da kuma karɓi kiraye-kirayen bidiyo. Standard data and voice rates apply during video calls. Other people may discover that you can make and receive video calls.
50036Kada a sake nuna wannan saƙo Don't show this message again
50038Bidiyo Video
50039A kira bisa Wi-Fi? Call over Wi-Fi?
50040Ba za a iya kammala kiran bisa wata hanyar sadarwa ta salula ba. Kunna kiran Wi-Fi a cikin saittunan SIM, sa'an nan sake gwada kiran. Can't complete the call over a cellular network. Turn on Wi-Fi calling in SIM settings, then try calling again.
50044A yi kira bisa WLAN? Call over WLAN?
50045Ba za a iya kammala kiran bisa wata hanyar sadarwa ta salula ba. Kunna kirawan WLAN a cikin saittunan SIM, sa'an nan sake gwada kiran. Can't complete the call over a cellular network. Turn on WLAN calling in SIM settings, then try calling again.
50100%1 %2 %1 %2
50101%1 - babban taro %2 %1 - conference %2
50102Wanda ba a sani ba Unknown
50200End the current call, then try to make the priority call again. End the current call, then try to make the priority call again.

EXIF

File Name:PhoneServiceRes.dll.mui
Directory:%WINDIR%\WinSxS\amd64_microsoft-windows-t..neservice.resources_31bf3856ad364e35_10.0.15063.0_ha-..-ng_9063f295917171b0\
File Size:15 kB
File Permissions:rw-rw-rw-
File Type:Win32 DLL
File Type Extension:dll
MIME Type:application/octet-stream
Machine Type:Intel 386 or later, and compatibles
Time Stamp:0000:00:00 00:00:00
PE Type:PE32
Linker Version:14.10
Code Size:0
Initialized Data Size:14848
Uninitialized Data Size:0
Entry Point:0x0000
OS Version:10.0
Image Version:10.0
Subsystem Version:6.0
Subsystem:Windows GUI
File Version Number:10.0.15063.0
Product Version Number:10.0.15063.0
File Flags Mask:0x003f
File Flags:(none)
File OS:Windows NT 32-bit
Object File Type:Dynamic link library
File Subtype:0
Language Code:Unknown (0468)
Character Set:Unicode
Company Name:Microsoft Corporation
File Description:Albarkatun DDL don Aikin Waya
File Version:10.0.15063.0 (WinBuild.160101.0800)
Internal Name:PhoneServiceRes
Legal Copyright:© Microsoft Corporation. An mallaki duk haƙƙoƙi.
Original File Name:PhoneServiceRes.dll.mui
Product Name:Microsoft® Windows® Operating System
Product Version:10.0.15063.0

What is PhoneServiceRes.dll.mui?

PhoneServiceRes.dll.mui is Multilingual User Interface resource file that contain Hausa (Latin) language for file PhoneServiceRes.dll (Albarkatun DDL don Aikin Waya).

File version info

File Description:Albarkatun DDL don Aikin Waya
File Version:10.0.15063.0 (WinBuild.160101.0800)
Company Name:Microsoft Corporation
Internal Name:PhoneServiceRes
Legal Copyright:© Microsoft Corporation. An mallaki duk haƙƙoƙi.
Original Filename:PhoneServiceRes.dll.mui
Product Name:Microsoft® Windows® Operating System
Product Version:10.0.15063.0
Translation:0x468, 1200