1 | Zanen yatsa |
Fingerprint |
2 | Don a shiga, yi sikani yatsanka a kan na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
To sign in, scan your finger on the fingerprint reader. |
3 | Don buɗe na’urarka, yi sikani yatsanka a kan na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
To unlock your device, scan your finger on the fingerprint reader. |
5 | Yi sikani yatsanka a kan mai karanta zanen yatsa. |
Scan your finger on the fingerprint reader. |
6 | Your PIN is required to sign in. |
Your PIN is required to sign in. |
10 | Sannu %1!s! |
Hello %1!s! |
101 | Windows ya kasa shiga da kai. |
Windows couldn’t sign you in. |
110 | Na’urarka tana samun matsala ganewa kai. Don allah sake gwadawa. |
Your device is having trouble recognizing you. Please try again. |
111 | An kasa gane wancan zanen yatsa. Tabbatar cewa ka saita zanen yatsanka a cikin Windows Hello. |
Couldn’t recognize that fingerprint. Make sure you’ve set up your fingerprint in Windows Hello. |
112 | Kafin ka iya fara yin amfani da zanen yatsanka don shiga, wajibi ne ka saita wani PIN. |
Before you can start using your fingerprint to sign in, you have to set up a PIN. |
116 | An naƙasa shiga ta zanen yatsa a yanzu ta wajen jami’inka. |
Fingerprint sign-in is currently disabled by your administrator. |
143 | Motsa yatsanka kaɗan zuwa sama. |
Move your finger slightly higher. |
144 | Motsa yatsanka kaɗan zuwa ƙasa. |
Move your finger slightly lower. |
145 | Motsa yatsanka kaɗan zuwa hagu. |
Move your finger slightly to the left. |
146 | Motsa yatsanka kaɗan zuwa dama. |
Move your finger slightly to the right. |
147 | Motsa yatsanka da ƙarin mara sauri a ƙetaren na’urar sarrafa ɗin. |
Move your finger more slowly across the reader. |
148 | Motsa yatsanka da ƙarin sauri a ƙetaren na’urar sarrafa ɗin. |
Move your finger more quickly across the reader. |
149 | Gwada riƙewa yatsanka da lebur da kuma miƙaƙƙe idan ake yin amfani da na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
Try holding your finger flat and straight when using the fingerprint reader. |
150 | Gwada yin amfani da wani sara mafi dogo a ƙetaren na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
Try using a longer stroke across the fingerprint reader. |
151 | Na’urarka tana samun matsala ganewa kai. Tabbatar cewa na’urar haska bayanai yana nan a tsabtatacce. |
Your device is having trouble recognizing you. Make sure your sensor is clean. |
152 | Wani ya riga ya shiga kan wannan na’ura. Ya kamata su fita kafin ka samu shiga. |
Someone is already signed in on this device. They need to sign out before you can sign in. |
154 | Yi haƙuri, wani abu ya faru. Don allah sake gwadawa. |
Sorry, something went wrong. Please try again. |
155 | Windows ya kasa yi amfani da bayanan sirri na zanen yatsanka saboda ya kasa tuntuɓi bagiren bayananka. Gwada haɗawa na’ura da wata hanyar sadarwa dabam |
Windows could not use your fingerprint credentials because it could not contact your domain. Try connecting to another network |
156 | Wani mai amfani dabam ya kulle wannan na’ura. Don shiga, danna Esc, sannan danna Sauya mai amfani. |
Another user has locked this device. To sign in, press Esc, and then click Switch user. |
159 | Ba a saita wancan zanen yatsa ba don wannan asusu. |
That fingerprint isn’t set up for this account. |
1011 | Shiga na zanen yatsa |
Fingerprint sign-in |
1012 | Sunan nuna |
Display name |
1013 | Matsayin mai amfani |
User status |
1014 | Tambayar shiga na zanen yatsa |
Fingerprint sign-in prompt |
1015 | Kalmar sirri ta yanzu |
Current password |
1016 | Sabuwar kalmar sirri |
New password |
1017 | Tabbatar da kalmar sirri |
Confirm password |
1018 | TO |
OK |