If an error occurred or the following message in Hausa (Latin) language and you cannot find a solution, than check answer in English. Table below helps to know how correctly this phrase sounds in English.
| id |
Hausa (Latin) |
English |
| 1 | Babu abin da za a raba yanzu nan. |
There's nothing to share right now. |
| 2 | Raba wani hotonallo na Fara |
Share a screenshot of Start |
| 3 | Raba wani hotonallo na Nema |
Share a screenshot of Search |
| 4 | Raba wani hotonallo na Destof |
Share a screenshot of Desktop |
| 5 | Ƙwanƙwasa ka kuma aika |
Tap and send |
| 6 | Wani abu ya faru, kuma %1 ba zai iya raba ba yanzu nan. Sake gwadawa daga baya. |
Something went wrong, and %1 can't share right now. Try again later. |
| 7 | %1 ya kasa rabawa. Bincika haɗin Internet ɗinka, ko gwada rabawa fayiloli kaɗan. |
%1 couldn't share. Check your Internet connection, or try sharing fewer files. |
| 8 | %1 (%2) |
%1 (%2) |
| 9 | Hotonallo |
Screenshot |
| 10 | Haɗa da ka’ida acikin Wurin adana |
Link to app in Store |
| 11 | Raba |
Share |
| 12 | Ana shiryawa ƙunshiya da za a raba |
Preparing content to share |
| 200 | Ci gaba |
Continue |
| 201 | Ƙare aiki |
End task |