If an error occurred or the following message in Hausa (Latin) language and you cannot find a solution, than check answer in English. Table below helps to know how correctly this phrase sounds in English.
| id |
Hausa (Latin) |
English |
| 1001 | Cire Na'ura |
Remove Device |
| 1002 | Kar ka girka zaɓaɓɓen na'urar |
Uninstall the selected Device |
| 1003 | Ka tabbatar kana so ka cire wannan na'urar |
Are you sure you want to remove this device? |
| 1004 | Na'urar da ba a sani ba |
Unknown device |
| 1006 | Idan ka cire wannan kibod ɗin ko lizzami ba za ka iya sarrafa kwanfutar ka ba. |
You may not be able to control this computer if you remove this keyboard or mouse. |
| 1007 | Cirewa wannan na'urar za ta canja tanadaddar na'urar ka. |
Removing this device will change your default device. |
| 1008 | Ci&re na'ura |
Remo&ve device |
| 1009 | Restrictions |
Restrictions |
| 1010 | An soke wannan aiki saboda ƙuntatawa a cikin aikin wannan kwamfuta. Tuntuɓi mai kula da siste ɗinka. |
This operation has been cancelled due to restrictions in effect on this computer. Please contact your system administrator. |