101 | Yi tsimi ta yin amfani da Tarihin Fayil |
Back up using File History |
102 | Yi tsimi fayilolina ta otomatik |
Automatically back up my files |
103 | Yi tsimi fayilolinka zuwa wani diraib dabam sai ka maido da su idan aka rasa na asali, ko sun lalace, ko an share su. |
Back up your files to another drive and restore them if the originals are lost, damaged, or deleted. |
104 | Ƙara wani diraib |
Add a drive |
105 | Daina yin amfani da diraib |
Stop using drive |
106 | Yi tsimi zuwa wani diraib dabam |
Back up to a different drive |
107 | Za ka buƙata daina yin amfani da diraib na tsimi ɗinka na yanzu kafin ka ƙara wani sabo. Wannan ba zai share kowaɗane fayiloli daga diraib na tsimi ɗinka na yanzu ba. |
You'll need to stop using your current backup drive before you add a new one. This won't delete any files from your current backup drive. |
108 | Dandalin duban ayyuka |
Overview |
109 | Zaɓuɓɓukan tsimi |
Backup options |
110 | Ƙarin zaɓubbuka |
More options |
111 | Me ake yi tsimi? |
What gets backed up? |
112 | %1 (%2!c!:) |
%1 (%2!c!:) |
113 | Diski da ake Cirewa |
Removable Disk |
114 | Diski na Gida |
Local Disk |
115 | Diraib na Hanyan Sadarwa |
Network Drive |
116 | Nuna duk wuraren hanyar sadarwa |
Show all network locations |
117 | Tsimi fayilolina |
Back up my files |
118 | Kowaɗane mintoci 10 |
Every 10 minutes |
119 | Kowaɗane mintoci 15 |
Every 15 minutes |
120 | Kowaɗane mintoci 20 |
Every 20 minutes |
121 | Kowaɗane mintoci 30 |
Every 30 minutes |
122 | Kowace awa (tanadadde) |
Every hour (default) |
123 | Kowaɗane awanni 3 |
Every 3 hours |
124 | Kowaɗane awanni 6 |
Every 6 hours |
125 | Kowaɗane awanni 12 |
Every 12 hours |
126 | Kullum |
Daily |
127 | Har abada (tanadadde) |
Forever (default) |
128 | Har sai aka buƙata gurbi |
Until space is needed |
129 | shekaru 2 |
2 years |
130 | shekara 1 |
1 year |
131 | watanni 9 |
9 months |
132 | watanni 6 |
6 months |
133 | watanni 3 |
3 months |
134 | wata 1 |
1 month |
135 | Riƙe tsimi nawa |
Keep my backups |
136 | Yi tsimi waɗannan foldodi |
Back up these folders |
138 | Ƙara wata folda |
Add a folder |
139 | Ware waɗannan foldodi |
Exclude these folders |
141 | Saittuna masu alaƙa |
Related settings |
142 | Duba saittuna masu zurfi |
See advanced settings |
143 | Maido da fayiloli daga wani tsimi na yanzu |
Restore files from a current backup |
144 | Tabbata an haɗa na'ura %1 sai a sake gwadawa. |
Make sure %1 is connected and try again. |
145 | Ba mu samu haɗa na'ura da %1 ba yanzu nan. Sake gwadawa daga baya. |
We can't connect to %1 right now. Try again later. |
146 | Je ka Mai Binciken Fayil, buɗe %1, shigar da bayanan sirri ɗinka, sai ka sake gwada yin tsimi kuma. |
Go to File Explorer, open %1, enter your credentials, and try backing up again. |
147 | BitLocker yana kare %1. Buɗe diraib ɗin sai ka sake gwada yin tsimi kuma. |
BitLocker is protecting %1.Unlock the drive and try backing up again. |
148 | %1 a kan %2 |
%1 on %2 |
149 | Wurin adana Hanyar Sadarwa a kan %1 |
Network Storage on %1 |