1100 | Sample header 1 |
Sample header 1 |
1101 | Kyawon tarkacen hoto na allonka (%d x %d) ya kasa da yawa don gudanar da ka'idar zamani |
Your screen resolution (%d x %d) is too low to run modern application |
1110 | Sample header 2 |
Sample header 2 |
1111 | Na'urar taɓawa ɗinka ba ta goyi bayan hanyar buga abubuwa tare |
Your touch device does not support multi-touch |
1120 | Kyawon tarkacen hoto na allonka bai samar da bukata domin girka ka'idodi daga Wurin Adana Windows ba |
Your screen resolution doesn't meet the requirement to install apps from the Windows Store |
1121 | Kana buƙata kyawon tarkacen hoto na allo mai girma aƙalla 1024 x 768 domin girka kuma yi amfani da ka'idodi daga Wurin Adana Windows (wannan ya kunshi ka'idodi wanda ƙila sun zo a girke akan PC ɗinka). Za ka iya canza kyawon tarkacen hoto ɗinka acikin Wajen Sarrafar Nuni. |
You need a screen resolution of at least 1024 x 768 to install and use apps from the Windows Store (this includes apps that might be pre-installed on your PC). You might be able to change your resolution in the Display Control Panel. |
1130 | Ba a tsara allontaɓawa a kan wannan Kwamfuta don Windows 10 ba |
The touchscreen on this PC wasn't designed for Windows 10 |
1131 | Kana iya yi amfani da wannan allontaɓawa tare da Windows 10 amma ba zai amsa sosai ba kuma tabe-taben umarni ba za su zama daidai kamar allontaɓawa da aka tsara ma Windows 10 ba. |
You can use this touchscreen with Windows 10 but it won't be as responsive and gestures won't be as precise as a touchscreen designed for Windows 10. |
1140 | Ba a gabci girka Kibiyar Midiya na Windows ba |
Windows Media Center isn't preinstalled |
1141 | Ƙara koyo game da girkawa shi a cikin Windows 10. |
Learn more about installing it in Windows 10. |
1150 | Girka wata ka'ida domin buga DVDs |
Install an app to play DVDs |
1151 | Ya yiwu kana buƙata girkawa wata ka'ida domin kaɗa DVDs a cikin Windows 10. |
You may need to install an app to play DVDs in Windows 10. |
1160 | Kyawon tarkacen hoto na allonka bai zauna daidai tare da sinap ba |
Your screen resolution isn't compatible with snap |
1161 | Idan zai yiwu, canza kyawon tarkacen hoto na allonka zuwa aƙalla 1366 x 766 domin yin sinap na ka'idodi. |
If it's possible, change your screen resolution to at least 1366 x 768 to snap apps. |
1170 | Ba a goyi bayan na'urorin saidbar a Windows 10 ba |
Sidebar gadgets aren't supported in Windows 10 |
1171 | Ba zaka iya yi amfani da na'urorin saidbar da aka girka a kan Kwamfutarka a Windows 10 ba. |
You won’t be able to use the sidebar gadgets that are installed on your PC in Windows 10. |
1180 | Ba a kunna NX akan proseso ɗinka ba ko ƙila bai ya goyi bayan NX |
Your processor doesn't have NX turned on or might not support NX |
1181 | Tsari zai gwada kunna NX a lokacin girkawa. Idan proseso ɗinka ba ya goyi bayan NX, za a soke girkawan kuma PC ɗinka zai koma zuwa OS na yanzu. |
Setup will attempt to turn on NX during installation. If your processor doesn't support NX, the installation will be cancelled and your PC will roll back to the current OS. |
1190 | Loss of music and video content with update |
Loss of music and video content with update |
1191 | We recommend you do not proceed with this update as your device may have some music or video content that is protected by an older rights management technology, which is not supported. If you install this update, you may no longer be able to play these music or video files. Close this dialog box to cancel, or you can choose to confirm to install the update. For more info, go to https://support.microsoft.com/windows10wmdrm |
We recommend you do not proceed with this update as your device may have some music or video content that is protected by an older rights management technology, which is not supported. If you install this update, you may no longer be able to play these music or video files. Close this dialog box to cancel, or you can choose to confirm to install the update. For more info, go to https://support.microsoft.com/windows10wmdrm |
1204 | Secure Boot bai zauna daidai tare da PC ɗinka ba |
Secure Boot isn't compatible with your PC |
1205 | Famwaya na Kamfutarka bai ya goyi bayan Secure Boot ba saboda haka ba zaka iya yi amfani da shi a Windows 10 ba. |
Your PC's firmware doesn't support Secure Boot so you won't be able to use it in Windows 10. |
1216 | An girka Cibiyar Windows Media a kan wannan PC |
Windows Media Center is installed on this PC |
1217 | Za a kin girka Cibiyar Midiya na Windows a lokacin daga daraja. Bai ya samuwa a cikin Windows 10. |
Windows Media Center will be uninstalled during the upgrade. It isn't available in Windows 10. |
1220 | Za ka samun matsaloli da nunarka a cikin Windows 10. |
You'll have problems with your display in Windows 10. |