200 | Idan wuri yana a kunne, kowane mutum da yake yi amfani da wannan na’ura yana iya zaɓa saittunan wuri na kansu. |
If location is on, each person using this device can choose their own location settings. |
201 | An kashe wuri don wannan na’ura |
Location for this device is off |
202 | An kunna wuri don wannan na’ura |
Location for this device is on |
203 | Canza |
Change |
210 | Sabis ɗin wuri |
Location service |
212 | Idan sabis ɗin wuri yana a kunne, Windows, ka'idodi, da sabis-sabis suna iya yi amfani da wurinka, amma kana iya duk da haka kashe wuri don takamaiman ka'idodi. |
If the location service is on, Windows, apps, and services can use your location, but you can still turn off location for specific apps. |
213 | Wuri na gamagari |
General location |
214 | Ka'idodi da ba su iya yi amfani da wurina na daidai ba suna iya duk da haka yi amfani da wuri na gamagari ɗina, kamar birni, lambar akwatin waya, ko yanki. |
Apps that cannot use my precise location can still use my general location, such as city, zip code, or region. |
220 | Idan wata ka’ida tana yin amfani da wurinka, za ka gan wannan alama: |
If an app is using your location, you’ll see this icon: |
221 | Nuna alamar wuri |
Show location icon |
230 | Idan wuri yana a kunne, za a ajiye tarihin wuri ɗinka da aka ajiye don wani iyakaccen lokaci a kan na'urar, kuma ana iya yi amfani da shi ta wajen ka'idodi da suke yi amfani da wurinka. |
If location is on, your location history is stored for a limited time on the device, and can be used by apps that use your location. |
231 | Share |
Clear |
232 | Share tarihi a kan wannan na’ura |
Clear history on this device |
233 | Yana yin amfani da tarihin wuri |
Uses location history |
240 | Saita na asali |
Set default |
241 | Windows, ka'idodi, da sabis-sabis suna yi amfani da wannan a lokacin da ba mu iya gane wani wuri mai ƙarin dadiai a kan wannan Kwamfutar kai |
Windows, apps, and services can use this when we can’t detect a more exact location on this PC. |
250 | Shingen ƙasa yana nufi yin amfani da wurinka don gani idan ka haya ciki ko waje da wata iyaka da aka zana a wajen wani wuri na sha'awa. |
Geofencing means using your location to see when you cross in or out of a boundary drawn around a place of interest. |
251 | Ɗaya ko fiye da haka na ka’idodinka suna yi amfani da shingen ƙasa a yanzu. |
One or more of your apps are currently using geofencing. |
252 | Babu ko ɗaya a cikin ka’idodinka dake yi amfani da shingen ƙasa a yanzu. |
None of your apps are currently using geofencing. |
260 | Shafukan yanar-gizo suna buƙata izini har yanzu |
Sites still need permission |
261 | Cortana |
Cortana |
262 | Dole ne a kunna tarihin wuri domin Cortana ta yi aiki |
Location history must be on for Cortana to work |
263 | Dokar kamfani ta naƙasa |
Disabled by company policy |