| 1 | Tsaro da Aikin kula |
Security and Maintenance |
| 2 | Sake duba sakonin yanzu sannan ka warware matsaloli da kwanfutar ka |
Review recent messages and resolve problems with your computer. |
| 3 | Manufar-rukuni ta toshe wannan shiri. Don ƙarin bayani, tuntuɓi jami'in sistem naka. |
This program is blocked by group policy. For more information, contact your system administrator. |
| 4 | Sake duba sakonin yanzu sannan ka warware matsaloli |
Review recent messages and resolve problems |
| 5 | Tagar aiki |
Task pane |
| 6 | Ana bukata izinin jami'i |
Administrator privileges required |
| 7 | Taimako |
Help |
| 8 | Canza saittunan Tsaro da Aikin kula |
Change Security and Maintenance settings |
| 9 | Saittunan Tsaro da Aikin kula |
Security and Maintenance Settings |
| 11 | An naƙassa |
Disabled |
| 20 | Jami'in ka ya naƙassa wannan bincike |
Your administrator has disabled this check |
| 21 | Juya sakonni kewaye %1 |
Turn on messages about %1 |
| 22 | Ba'a kula da a yanzu |
Currently not monitored |
| 29 | %1!d! sakon nan yana bukata ka duba |
%1!d! message needs your attention |
| 31 | %1!d! sakonni suna bukata ka duba su |
%1!d! messages need your attention |
| 33 | ... |
... |
| 34 | Don kowane zaɓaɓɓen abu, Windows zai binciki matsaloli sannan ya kuma aika maka saƙo idan aka samu matsaloli. Ta yaya Tsaro da Aikin kula yake binciken matsaloli? |
For each selected item, Windows will check for problems and send you a message if problems are found. How does Security and Maintenance check for problems? |
| 37 | Ya ne zan san saittunan tsaro da zai dace da kwamfuta na? |
How do I know what security settings are right for my computer? |
| 38 | Matunin Windows Update |
Windows Update reminders |
| 39 | Saittunan tsaron intanet |
Internet security settings |
| 40 | fayawal na hanyan sadarwa |
network firewall |
| 41 | kariya na sfywaya da na softwaya wanda ba'a so |
spyware and unwanted software protection |
| 42 | Sarrafa na Asusun Mai amfani |
User Account Control |
| 43 | kariyan birus |
virus protection |
| 44 | Tsimi Windows |
Windows Backup |
| 45 | Ayukkan gyare-gyaren Windows |
Windows maintenance tasks |
| 47 | binciken gwaji |
test check |
| 48 | Kashe sakonni agameda %1 |
Turn off messages about %1 |
| 54 | Windows Update |
Windows Update |
| 59 | Mai nemo matsalar na Shiryen Dacewa na Windows |
Windows Program Compatibility Troubleshooter |
| 60 | (Muhimmi) |
(Important) |
| 61 | Duba sakoni da an ajiye |
View archived messages |
| 62 | Tarihin Fayil |
File History |
| 70 | Canza saittunan Sarrafa na Asusun Mai amfani |
Change User Account Control settings |
| 81 | Aikin gyare-gyare ta Oto |
Automatic Maintenance |
| 82 | HomGuruf |
HomeGroup |
| 83 | Aikatawar Windows |
Windows activation |
| 84 | Matsayin dirayib |
Drive status |
| 85 | Asusun Microsoft |
Microsoft account |
| 86 | Ka'idar farawa |
startup apps |
| 87 | Softywaya na na'ura |
Device software |
| 88 | Gurbayen Ajiya |
Storage Spaces |
| 89 | Foldodin Aiki |
Work Folders |
| 500 | Ba'a fara wasu binciken sistem naka ba. |
Some of your system checks have not been initialized. |
| 501 | Kashe sakonni haka |
Turn off messages like this |
| 502 | Babu matsaloli aka gano ta hanyar Tsaro da Aikin kula. |
No issues have been detected by Security and Maintenance. |
| 503 | Tsaro da Aikin kula ya gano matsala ɗaya ko fiye da haka domin ka sake duba. |
Security and Maintenance has detected one or more issues for you to review. |
| 504 | &Aikin gyare-gyare |
&Maintenance |
| 506 | Yi Kilisan Kungiyan Aikin Gyare-gyare |
Toggle Maintenance Group |
| 507 | Nuna ko ɓoye kungiyan Aikin Gyare-gyare |
Show or hide the Maintenance group |
| 508 | Nuna duk sakonni |
Show all messages |
| 509 | &Tsaro |
&Security |
| 511 | Yi Kilisan Kungiyan Tsaro |
Toggle Security Group |
| 512 | Nuna ko ɓoye kungiyan Tsaro |
Show or hide the Security group |
| 514 | In ba ka ga matsalar ka a wannan jeri ba, duba cikin wadanan: |
If you don't see your problem listed, try one of these: |
| 518 | Nemon mat&salar |
Tr&oubleshooting |
| 520 | Kashe ko kunna sakonni |
Turn messages on or off |
| 521 | Sakonnin aikin gyare-gyare |
Maintenance messages |
| 523 | Tsimin Windows |
Windows Backup |
| 525 | Nemo matsalar Windows |
Windows Troubleshooting |
| 526 | Sakonnin tsaro |
Security messages |
| 527 | Saittunan tsaro na intanet |
Internet security settings |
| 528 | Sarrafa na Asusun Mai Amfani |
User Account Control |
| 529 | Fayawal na hanyan sadarwa |
Network firewall |
| 530 | Kariyan birus |
Virus protection |
| 531 | Kariyan sfywaya da na softwaya wanda ba'a so |
Spyware and unwanted software protection |
| 535 | TO |
OK |
| 537 | Soke |
Cancel |
| 539 | | |
| |
| 555 | Taimako na saittunan tsaro |
Security settings help |
| 556 | Nema da kuma gyara matsaloli |
Find and fix problems |
| 557 | Kom&awa da |
&Recovery |
| 558 | Wartsakar da kwamfutarka banda rasa fayilolinka, ko sakesaita shi ka fara kuma. |
Refresh your PC without affecting your files, or reset it and start over. |
| 561 | Neman matsala |
Troubleshooting |
| 562 | Komawa da |
Recovery |
| 564 | Tsaro |
Security |
| 565 | Aikin gyare-gyare |
Maintenance |
| 573 | Softwaya na'ura |
Device software |
| 0x10000031 | Response Time |
Response Time |
| 0x30000001 | Start |
Start |
| 0x30000002 | Stop |
Stop |
| 0x50000004 | Information |
Information |
| 0x90000001 | Microsoft-Windows-HealthCenterCPL |
Microsoft-Windows-HealthCenterCPL |