If an error occurred or the following message in Hausa (Latin) language and you cannot find a solution, than check answer in English. Table below helps to know how correctly this phrase sounds in English.
id |
Hausa (Latin) |
English |
1000 | Yi tsimi zuwa OneDrive |
Back up to OneDrive |
1001 | Yi shi da ƙarin sauƙi samun saittuna da ka’idodi ɗinka da ka fi so a kan wata sabuwar na’ura. |
Make it easier to get your preferred settings and apps on a new device. |
1002 | Tsara tsimi |
Schedule backups |
1003 | Ƙarfafa tsimi na otomatik |
Enable automatic backups |
1004 | Babban taƙaitawa |
Overview |
1005 | Zaɓi wane ka’idodi za a yi tsimi |
Choose which apps to back up |
1006 | Yi tsimi ƙunshiya daga ka’idodi masu shigarwa |
Back up content from participating apps |
1007 | Girman ka’ida: %1 |
App size: %1 |
1008 | Yi tsimi saittuna kamar shimfidar allon Farawa nawa, asusu-asusu, da kalmomin sirri |
Back up settings like my Start screen layout, accounts, and passwords |
1009 | Je ka kan layi don ganin dukan tsiminka da kuma cire waɗanda ba ka buƙata. |
Go online to see all your backups and remove the ones you don't need. |
1010 | Ƙarin zaɓubbuka |
More options |
1011 | Zaɓuɓɓukan tsimi |
Backup options |
1012 | OneDrive |
OneDrive |
1013 | Cire tsimi |
Remove backups |
1014 | Je ka OneDrive.com |
Go to OneDrive.com |
1015 | Ta yaya zan yi tsimi hotuna da rubutu? |
How do I back up photos and texts? |
1016 | Kana a cikin yanayin jirgin sama yanzu nan. Sake gwadawa bayan an kashe shi. |
You're in airplane mode right now. Try again after it's turned off. |
1017 | Bincika haɗin hanyar sadarwa ɗinka sai ka sake gwadawa. |
Check your network connection and try again. |
1018 | Haɗa na’ura da wani asusun Microsoft |
Connect to a Microsoft account |
1019 | Bayan ka haɗa na’ura, za ka iya yi tsimi zuwa OneDrive. |
After you're connected, you'll be able to back up to OneDrive. |