100 | Wani mai amfani ya shiga. Idan ka ci gaba, za a fitar da su kuma mai yiwuwa za su iya rasa aikin da ba su adana ba. Kana so ka shiga ciki duk da haka? |
Another user is signed in. If you continue, they’ll be signed out and might lose unsaved work. Do you want to sign in anyway? |
101 | Wani mai amfani ya shiga, idan ka ci gaba za a cire haɗi da su. Kana so ka shiga duk da haka? |
Another user is signed in. If you continue, they’ll be disconnected. Do you want to sign in anyway? |
102 | Danna Ctrl+Alt+Delete don a buɗe. |
Press Ctrl+Alt+Delete to unlock. |
103 | Danna Ctrl+Alt+Delete ko ka yi amfani da maɓallin Tsaron Windows don a buɗe. |
Press Ctrl+Alt+Delete or use the Windows Security button to unlock. |
104 | Danna kuma rike maɓallin Windows, sannan ka danna maɓallin kunnawa don a buɗe. |
Press and hold the Windows button, and then press the power button to unlock. |
105 | Danna sannan ka rike maɓallin Windows, sannan dannan maɓallin wuta don a buɗe. (Ko kana iya buɗe ta dannawa Ctrl+Alt+Delete.) |
Press and hold the Windows button, and then press the power button to unlock. (Or you can unlock by pressing Ctrl+Alt+Delete.) |
106 | Waccan kalmar sirrin ba daidai ba ce. Ka lura—idan ka dinga shigar da kalmar sirrin mara daidai, za a kulle ka a waje don taimakawa kare bayananka. Don a buɗe, za ka buƙaci makullin maidowa na BitLocker. |
That password isn’t correct. Be careful—if you keep entering the wrong password, you’ll be locked out to help protect your data. To unlock, you’ll need a BitLocker recovery key. |
107 | Waccan kalmar sirrin ba daidai ba ce. Ka lura—idan ka dinga shigar da kalmar sirrin mara daidai, Windows zai sakefarawa ta otomatik don taimakawa kare bayananka. |
That password isn’t correct. Be careful—if you keep entering the wrong password, Windows will automatically restart to help protect your data. |
108 | Waccan kalmar sirrin ba daidai ba ce. Ka lura—idan ka dinga shigar da kalmar sirrin mara daidai, za a kulle ka a waje don taimakawa kare bayananka. Don a buɗe, za ka buƙaci wani makullin maidowa daga mai samar da buyar bayani ɗinka. |
That password isn’t correct. Be careful—if you keep entering the wrong password, you’ll be locked out to help protect your data. To unlock, you’ll need a recovery key from your encryption provider. |
109 | Don allah jira |
Please wait |
110 | Danna kuma rike maɓallin ƙarfin wuta, sa’an nan danna maɓallin ƙarfin murya ƙasa don a buɗe |
Press and hold the power button, and then press the volume down button to unlock |
111 | Danna kuma rike maɓallin ƙarfin wuta, sa’an nan danna maɓallin ƙarfin murya ƙasa don a buɗe. (Ko kana iya buɗe ta dannawa Ctrl+Alt+Delete.) |
Press and hold the power button, and then press the volume down button to unlock. (Or you can unlock by pressing Ctrl+Alt+Delete.) |
112 | Kawai lokacin kaɗan... |
Just a moment... |