| 2002 | Daidaita saittuna |
Sync settings |
| 2003 | Daidaita kuma tokare saittuna a kan haɗe-haɗen aunanmeta |
Sync and back up settings over metered connections |
| 2004 | Sauƙin Iso ga |
Ease of Access |
| 2005 | Sauran saittunan Windows |
Other Windows settings |
| 2006 | Kalmomin sirri |
Passwords |
| 2008 | Fifikon harshe |
Language preferences |
| 2009 | Saittunan Internet Explorer |
Internet Explorer settings |
| 2010 | Jigo |
Theme |
| 2012 | Mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka shine ke gudanar da wasu saittuna. Tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka don warware wannan. |
Some settings are managed by your system administrator. Contact your system administrator to resolve this. |
| 2013 | Windows yana gudana a yanayi mai kariya. Babu zaɓuɓɓukan romi a yanzu. |
Windows is running in safe mode. Roaming options are currently unavailable. |
| 2014 | Ka shigo da wani bayanin mai amfani na wucin gadi. Babu zaɓuɓɓuka romi a yanzu. |
You are logged on with a temporary profile. Roaming options are currently unavailable. |
| 2016 | An samu wata matsala wajen haɗawa na'ura da asusunka. Bincike haɗin Intanet ɗinka sai ka sake gwadawa. |
There was a problem connecting to your account. Check your Internet connection and try again. |
| 2017 | Ta yaya daidaitawa take aiki? |
How does syncing work? |
| 2018 | Daidaita saittunan Windows da sauran na'urori da suke yin amfani da %1!s!. |
Sync Windows settings to other devices using %1!s!. |
| 2019 | Ana samu waɗansu fuskokin Windows kawai idan kana yi amfani da wani asusun Microsoft ko asusun aiki. |
Some Windows features are only available if you are using a Microsoft account or work account. |
| 2022 | An samu ka'idodi ta kuma an daidaita tare da %1!s! |
Apps acquired by and synced with %1!s! |
| 2023 | Use Windows Anywhere |
Use Windows Anywhere |
| 2024 | How does Windows Anywhere work? |
How does Windows Anywhere work? |
| 2025 | Windows Anywhere powers your device experience with your settings in the cloud using %1!s!. |
Windows Anywhere powers your device experience with your settings in the cloud using %1!s!. |
| 2110 | Kalmarsirri ɗinka ba za ta daidaita ba har sai ka tabbatar da shaidarka a kan wannan na'ura. |
Your passwords won’t sync until you verify your identity on this device. |
| 2112 | Tabbatar da |
Verify |
| 2113 | Saittuna ba za su daidaita ba har sai ka sabunta wasu bayanai don asusun Microsoft naka. |
Settings won’t sync until you update some info for your Microsoft account. |
| 2114 | Sabunta bayanai |
Update info |
| 2115 | Saittuna ba za su daidaita ba har sai ka sabunta wasu bayanai don asusun aiki ko makaranta naka. |
Settings won’t sync until you update some info for your work or school account. |
| 2117 | Daidaita ba ya samuwa don asusunka. Tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka don a warware wannan. |
Sync is not available for your account. Contact your system administrator to resolve this. |