| 2 | Dawowa |
Recovery |
| 4 | Log on using an administrator account and try again. |
Log on using an administrator account and try again. |
| 102 | Ingantaccen makanikai mai maidowa |
Advanced recovery tools |
| 103 | Mayar da matsalolin dake kan komfutarka ta dawowa da canje-canjen da ka aiwatar. |
Fix problems on your computer by undoing changes you've made to programs and settings. |
| 104 | Sake saiti |
Reset |
| 105 | In kana son ka juye komfutarka ko ka fara daga farko, kana iya sake saita ta sannan ka cire dukkan fayilolinka. |
If you want to recycle your PC or start over with it, you can reset it and remove everything. |
| 106 | Farawa |
Get Started |
| 107 | Ingantaccen makanikai |
Advanced tools |
| 108 | buɗe dawowa da lafiyar komfuta |
Open System Restore |
| 109 | Komowa da canje-canjen komfuta, amma kar a canza fayiloli irin su daftari, hotuna da waƙa. |
Undo recent system changes, but leave files such as documents, pictures, and music unchanged. |
| 110 | Tsara Dawowa da Sistem |
Configure System Restore |
| 111 | Canza saittunan dawowa da, kula da gurbin diks, da kuma kirkiro ko goge wuraren dawowa da kaya. |
Change restore settings, manage disk space, and create or delete restore points. |
| 112 | Kirkiro dirayib na dawowa da kaya |
Create a recovery drive |
| 113 | Kirkiro dirayib na dawowa da kaya don a shawo kan matsaloli idan Kwamfutarka ba ta iya kunna ba. |
Create a recovery drive to troubleshoot problems when your PC can't start. |
| 114 | Sakefara |
Refresh |
| 116 | Idan kwamfutarka ba ta gudana yadda ya kamata, za ka iya wartsekar da ita ba tare da rasa hotunanka, kiɗa, bidiyoyi, da sauran keɓaɓɓun fayilolinka ba. |
If your PC isn’t running well, you can refresh it without losing your photos, music, videos, and other personal files. |
| 117 | Taimako |
Help |
| 118 | System Restore is disabled by your system administrator. |
System Restore is disabled by your system administrator. |
| 119 | Idan kana samun matsaloli da Kwamfutarka, je ka Saittuna sai ka gwada sake saitawa ta |
If you're having problems with your PC, go to Settings and try resetting it |
| 460 | Tarihin fayil |
File History |
| 468 | Recovery |
Recovery |
| 469 | You need to be an administrator to perform this task |
You need to be an administrator to perform this task |
| 470 | System Restore could not start. |
System Restore could not start. |
| 471 | Reset could not start. |
Reset could not start. |
| 472 | RecoveryDrive could not start. |
RecoveryDrive could not start. |
| 473 | Refresh could not start. |
Refresh could not start. |