If an error occurred or the following message in Hausa (Latin) language and you cannot find a solution, than check answer in English. Table below helps to know how correctly this phrase sounds in English.
id |
Hausa (Latin) |
English |
100 | SKYDRIVE_BRAND_NAME ɗinka ya cika |
Your SKYDRIVE_BRAND_NAME is full |
101 | Sayi ƙarin ma’adana |
Buy more storage |
102 | Manta |
Ignore |
103 | Yanzu muka gwada tokare tarin bayanin ka’idar da saittunan PC ɗinka zuwa SKYDRIVE_BRAND_NAME, amma babu issashen sarari. Zaka iya sayi ƙarin ma’adana ko jeka saittunan PC don gudanar da sararin ma’adana ɗinka. |
We just tried backing up your app data and PC settings to SKYDRIVE_BRAND_NAME, but there wasn’t enough space. You can buy more storage or go to PC settings to manage your storage space. |
104 | Gudanar da wurin adana |
Manage storage |
105 | Ba za a iya kammala maidowa ba |
Restore could not be completed |
106 | TO |
OK |
107 | Mun gagara yi kwafi saittunanka zuwa nan daga SKYDRIVE_BRAND_NAME. Gwada tafiya sashen Asusu na saittunan PC, cire haɗin asusun Microsoft ɗinka daga wannan PC, sannan sai ka sake haɗa shi. Idan wannan bai yi aiki ba, zaka iya gwada sake daidaitawa PC ɗinka zuwa saittunan kamfani, sannan kuma haɗawa asusunka kuma. |
We weren’t able to copy your settings over from SKYDRIVE_BRAND_NAME. Try going to the Accounts section of PC settings, disconnect your Microsoft account from this PC, and then add it again. If that doesn’t work, you can try resetting your PC to its factory settings, and then adding your account again. |
112 | Rageggen gurbin disk |
Low disk space |
113 | Kana rasa gurbi a kan wannan Kwamfuta. Gudanar da wurin adana don duba amfani sai ka bada wasu gurbi. |
You’re running out of space on this PC. Manage storage to view usage and free up some space. |
114 | Kada a sake tuna min |
Don’t remind me again |
115 | Rufe |
Close |