| 1 | Tanadadden Shirye-shirye |
Default Programs |
| 2 | Saita Dangantaka |
Set Associations |
| 3 | Bayyana ra'ayinka asali |
Choose a default |
| 4 | Saita Shirye shiryen Asali |
Set Default Programs |
| 7 | Saita Dangantakan Shirye shirye |
Set Program Associations |
| 10 | Bayyana ra'ayinka wane shiri kake so Windows yayi anfani da shi wajen yin burauzi, gyara hottuna, aika e-mel da buga waƙa. |
Choose which programs you want Windows to use for activities like web browsing, editing photos, sending e-mail, and playing music. |
| 200 | Kuskuren Wajen Sarrafa na Asalin Shiri |
Program Defaults Control Panel Error |
| 201 | An sami matsala a lodawan shafi na 'Saita Asalin Shiri'. (Lambar sirri na kuskure: %1!lX!) |
There was a problem loading the 'Set a Default Program' page. (Error code: %1!lX!) |
| 202 | (Zaɓi shiri domin ƙarin bayani) |
(Select a program for more information) |
| 203 | Suna |
Name |
| 204 | Kwatance |
Description |
| 205 | Asali na Yanzu |
Current Default |
| 206 | Shirye shirye |
Programs |
| 210 | Miƙewa |
Extensions |
| 211 | Frotokols |
Protocols |
| 212 | MAPI |
MAPI |
| 220 | Aika mel |
Send mail |
| 221 | Aika umurnin mel |
Send mail command |
| 222 | Ka'ida da ba'a sanni ba |
Unknown application |
| 223 | Wannan shiri tana da dukka asalai nata |
This program has all its defaults |
| 224 | Wannan shiri yana da asalai %1!lu! Daga cikin %2!lu! |
This program has %1!lu! out of %2!lu! defaults |
| 225 | Ba zaɓaɓɓe ba |
Not selected |
| 226 | Yi amfani da zaɓaɓɓen shiri don buɗe duk iri iren fayil da furotokol wanda zai iya buɗe ta asali. |
Use the selected program to open all file types and protocols it can open by default. |
| 227 | Bayayna ra'ayinka ta wanefayil da furotakwal da zaɓaɓɓen shiri ya buɗe da tanadaddu. |
Choose which file types and protocols the selected program opens by default. |
| 228 | Shirye shirye da Fuskoki |
Programs and Features |
| 229 | Kariyar Iyali |
Family Safety |
| 231 | Don a canza tanadaddun ka'idodinka, je ka Saittuna Sistem Tanadaddun ka'idodi. |
To change your default apps, go to Settings System Default apps. |
| 232 | TO |
OK |
| 240 | Yi wani irin fayi ko furotokul ya kasance a buɗe koyaushe a cikin wani takamaiman shiri. |
Make a file type or protocol always open in a specific program. |
| 1169 | Bayyana ra'ayinka shirye shiryen da Windows zai amfani da ta asali |
Choose the programs that Windows uses by default |
| 1170 | Saita tanadadden shirye-shiryen ka |
Set your default programs |
| 1171 | Ka sa wanni shiri ya zama asali domin duk iri iren fayil da furotokol wanda zai iya buɗe. |
Make a program the default for all file types and protocols it can open. |
| 1172 | Haɗa irin fayili ko furotokol da shiri |
Associate a file type or protocol with a program |
| 1173 | Ka sa irin fayil ko furotokol ya (kaman .mp3 or http://) buɗe a kowanne lokaci cikin kayyade shiri. |
Make a file type or protocol (such as .mp3 or http://) always open in a specific program. |
| 1174 | Canja saiyunan OtoBugawa |
Change AutoPlay settings |
| 1175 | Bugako sauran kayan midiya ta otomatik |
Play CDs or other media automatically |
| 1176 | Saita iso ga shiri da tanadadden kwanfuta |
Set program access and computer defaults |
| 1177 | Kula da iso ga shiri na musamman da kuma sata tanadadde ga wannan kwanfutar. |
Control access to certain programs and set defaults for this computer. |
| 1180 | To |
OK |
| 1184 | Saita dangi don wani shiri |
Set associations for a program |
| 1185 | Zaba karin tsawo wanda kana so wannan shiri ya buɗe ta asali, sai ka danna Ajiye. |
Select the extensions you want this program to open by default, and then click Save. |
| 1186 | Adana |
Save |
| 1187 | Soke |
Cancel |
| 1190 | Jerin Shirye shirye |
Programs List |
| 1192 | Zaɓa Duka |
Select All |
| 1193 | Don saita shiri kaman asali na duk iri iren fayil da furotokols wanda zai iya buɗe, danna shiri din sai ka danna Saita kaman asali. |
To set a program as the default for all file types and protocols it can open, click the program and then click Set as default. |
| 1194 | Haɗa irin fayili ko furotokol da ƙayadadden shiri |
Associate a file type or protocol with a specific program |
| 1195 | Danna ƙarin tsawo don kallon shirin dake buɗe a yanzu da tanadaddu. Don canza tanadaddu shiri,danna canza shiri. |
Click on an extension to view the program that currently opens it by default. To change the default program, click Change program. |
| 1196 | Canza shiri... |
Change program... |
| 1197 | Babu wani ƙari ko zaɓaɓɓen furotokwal. |
No extension or protocol selected |
| 1198 | Rufe |
Close |
| 1199 | List of available programs to change default settings. |
List of available programs to change default settings. |
| 1200 | Siffantawar shiri |
Program description |
| 1201 | Jerin Dangantaka na Sahiri |
Program Association List |
| 1202 | Select the extensions you want this program to open by default, and then click Save. |
Select the extensions you want this program to open by default, and then click Save. |
| 1205 | Jerin Miƙewa |
Extensions List |
| 1206 | Click on an extension to view the program that currently opens it by default. To change the default program, click Change program. |
Click on an extension to view the program that currently opens it by default. To change the default program, click Change program. |
| 1207 | &Saita wannan shiri kaman asali |
&Set this program as default |
| 1208 | &Bayyana ra'ayinka asali na wannan furogram |
&Choose defaults for this program |
| 1224 | Taimako |
Help |
| 1230 | Lodawa... |
Loading... |
| 0x10000034 | SQM |
SQM |
| 0x30000000 | Info |
Info |
| 0x50000004 | Information |
Information |
| 0x90000001 | Microsoft-Windows-Shell-DefaultPrograms |
Microsoft-Windows-Shell-DefaultPrograms |