If an error occurred or the following message in Hausa (Latin) language and you cannot find a solution, than check answer in English. Table below helps to know how correctly this phrase sounds in English.
id |
Hausa (Latin) |
English |
1591 | Nema izini |
Ask for permission |
1592 | Za ka buƙata ka tambayi wani babba a iyalinka idan kana iya yi amfani da {0}. |
You'll need to ask an adult in your family if you can use {0}. |
1593 | Ba mu iya haɗa na'ura ba yanzun nan don a nema izini. Don allah sake gwadawa an jima kaɗan. |
We can't connect right now to request permission. Please try again in a little bit. |
1594 | Microsoft Corporation |
Microsoft Corporation |
1595 | Nema ta imel |
Ask by email |
1596 | Soke |
Cancel |
1598 | Manya a cikin iyalinka suna iya yi amfani da wannan na'ura don a neme ka a kan wata taswira. |
Adults in your family can use this device to find you on a map. |
1599 | Iyalinka yana yin amfani da fuskokin iyalin Microsoft. Ƙara koyo game da wannan, kuma bincika wane ne dabam yake cikin iyalinka. |
Your family is using Microsoft family features. Learn more about this, and check who else is in your family. |
1600 | Rufe |
Close |
1601 | An aika buƙata |
Request sent |
1602 | An aika buƙatarka zuwa g manya a cikin iyalinka |
Your request has been sent to adults in your family |
1603 | Wani abu ya faru |
Something went wrong |
1604 | Ba mu samu aika buƙatarka ba. Ka haɗa na'ura da Intanet kuwa? |
We were unable to send your request. Are you connected to the Internet? |
1700 | Kana buƙata ka tabbatar da asusunka a cikin ka'idar Saittuna kafin ka iya aika buƙatun izini. |
You need to verify your account in the Settings app before you can send permission requests. |
32000 | Fuskokin iyalin Microsoft |
Microsoft family features |
32012 | Yana daidaitawa saittuna mafi kwanan nan da aikin fuskokin iyalin Microsoft. |
Synchronizes the latest settings with the Microsoft family features service. |