| 1 | Hanyar sadarwa |
Network |
| 2 | Iso ga kwanfutotin da na'urorin da suke akan hanyar sadarwar ka. |
Access the computers and devices that are on your network. |
| 1002 | Suna |
Name |
| 1003 | Kwatance |
Description |
| 1007 | Hada na'urar Internet |
Connected to Internet |
| 1008 | An haɗa zuwa ga hanyar sadarwa ta gida |
Connected to local network |
| 1009 | Ba a haɗa ba |
Not connected |
| 1012 | Kwanan watan da aka ƙirƙira |
Date Created |
| 1013 | Haɗaɗɗen Kwanan wata |
Date Connected |
| 1014 | Matsayi |
Status |
| 1015 | Computer |
Computer |
| 1016 | Device |
Device |
| 1017 | Online |
Online |
| 1018 | Offline |
Offline |
| 1019 | Ba a sani ba |
Unknown |
| 1020 | Status |
Status |
| 1021 | Type |
Type |
| 1022 | Iri |
Category |
| 1023 | Wurin hanyar sadarwa |
Network location |
| 1024 | Explore |
Explore |
| 1025 | Open |
Open |
| 1026 | &View device webpage |
&View device webpage |
| 1027 | Connect to a network |
Connect to a network |
| 1028 | Sashen Hanyar Sadarwa da Rabawa |
Network and Sharing Center |
| 1029 | Lalaba Ma'ajiya mai aiki |
Search Active Directory |
| 1030 | The computer is not connected. Please connect to the network |
The computer is not connected. Please connect to the network |
| 1031 | Network ports for discovering devices are not open. Please open required ports |
Network ports for discovering devices are not open. Please open required ports |
| 1032 | Gungun aiki |
Workgroup |
| 1034 | Ba a haɗa wannan kwanfutar da wata hanyar sadarwa ba. Danna ka haɗa… |
This computer is not connected to a network. Click to connect… |
| 1036 | An kashe gano hanyar sadarwa da raba fayil. Kwanfutotin hanyar sadarwa da na'urori basu ganuwa. Danna ka canja… |
Network discovery and file sharing are turned off. Network computers and devices are not visible. Click to change… |
| 1039 | Yana samar da matsayin hanyar sadarwa, kuma yana bayar iso ga saituttukan hanyar sadarwa. |
Provides network status, and gives access to network settings. |
| 1040 | Lalaba Ma'ajiyar kwanfuta mai Aiki, masu amfani, ko folda da ak raba. |
Search the Active Directory for computers, users, or shared folders. |
| 1043 | Salon ganowa |
Discovery Method |
| 1046 | Network |
Network |
| 1047 | An kashe gano hanyar sadarwa. Kwanfutotin hantar sadarwa da na'urori ba za su ganu ba. Danna ka canja… |
Network discovery is turned off. Network computers and devices are not visible. Click to change… |
| 1048 | An kashe raba fayil. Wasu kwanfutar hanyar sadarwa da na'urori ba za su ganu ba. Danna ka canja… |
File sharing is turned off. Some network computers and devices might not be visible. Click to change… |
| 1049 | An kashe gano hanyar sadarwa. Ba za a ga kwamfutocin hanyar sadarwa da na'urori ba. Kunna gano hanyar sadarwa a cikin Netwok da Sashen Rabawa. |
Network discovery is turned off. Network computers and devices are not visible. Please turn on network discovery in Network and Sharing Center. |
| 1050 | Ƙara na'urori da na'urorin ɗab'i |
Add devices and printers |
| 1051 | Ƙara na'ura mara waya ko na'urar hanyar sadarwa ko na'urar ɗab'i ga wannan kwanfutar |
Add a wireless or network device or printer to this computer. |
| 1052 | MAC Adireshi |
MAC Address |
| 1053 | IP Adireshi |
IP Address |