File name: | prnntfy.dll.mui |
Size: | 16384 byte |
MD5: | 6d063a780076e93401f1231220de70b0 |
SHA1: | 5327199644a747c0588b6b7aed1ed1907c45f385 |
SHA256: | 9e54eb6aee110fcb238e6e8b5f0d9b7824d7bcfb0a7eba6e57900e883ce6d689 |
Operating systems: | Windows 10 |
Extension: | MUI |
If an error occurred or the following message in Hausa (Latin) language and you cannot find a solution, than check answer in English. Table below helps to know how correctly this phrase sounds in English.
id | Hausa (Latin) | English |
---|---|---|
100 | … | … |
101 | An aika da wannan daftarin aikin zuwa ga na’urar ɗab’i ɗin | This document was sent to the printer |
102 | Daftarin aiki: %1 Na’urar ɗab’i: %2 Lokaci: %3 Jimlar shafuka: %4 |
Document: %1 Printer: %2 Time: %3 Total pages: %4 |
103 | Na’urar ɗab’i ta rasa takarda | Printer out of paper |
104 | Na’urar ɗab’i ‘%1’ tana rasa takarda. | Printer ‘%1’ is out of paper. |
105 | Wannan daftarin aiki ya kasa yi ɗab’i | This document failed to print |
107 | Kofar na’urar ɗab’i tana a buɗe | Printer door open |
108 | Ƙofar a kan ‘%1’ tana a buɗe. | The door on ‘%1’ is open. |
109 | Na’urar ɗab’i tana a cikin wani yanayin kuskure | Printer in an error state |
110 | ‘%1’ yana a cikin wani yanayin kuskure. | ‘%1’ is in an error state. |
111 | Na’urar ɗab’i ta rasa launin yin ɗab’i/tawada | Printer out of toner/ink |
112 | ‘%1’ ya rasa launin yin ɗab’i/tawada. | ‘%1’ is out of toner/ink. |
113 | Na’urar ɗab’i ba ta samuwa | Printer not available |
114 | ‘%1’ bai ya samuwa don yin ɗab’i. | ‘%1’ is not available for printing. |
115 | Na’ura ɗab’i a wajen layi | Printer offline |
116 | ‘%1’ yana a wajen layi. | ‘%1’ is offline. |
117 | Na’urar ɗab’i ta rasa mahardatar kwamfuta | Printer out of memory |
118 | ‘%1’ ya rasa mahardatar kwamfuta. | ‘%1’ has run out of memory. |
119 | Kwandon fitarwa na na’urar ɗab’i ya cika | Printer output bin full |
120 | Kwandon fitarwa a kan ‘%1’ ya cika. | The output bin on ‘%1’ is full. |
121 | Toshewar takarda ta na’urar ɗab’i | Printer paper jam |
122 | Takardar ta toshe a cikin ‘%1’. | Paper is jammed in ‘%1’. |
124 | ‘%1’ ya rasa takarda. | ‘%1’ is out of paper. |
125 | Matsalar takardar na’urar ɗab’i | Printer paper problem |
126 | ‘%1’ yana da wata matsalar takarda. | ‘%1’ has a paper problem. |
127 | An dakatar da na’urar ɗab’i | Printer paused |
128 | An dakatar da ‘%1’. | ‘%1’ is paused. |
129 | Na’urar ɗab’i tana buƙata sa baki na mai amfani | Printer needs user intervention |
130 | ‘%1’ yana da wata matsala da take buƙata sa baki naka. | ‘%1’ has a problem that requires your intervention. |
131 | Na’urar ɗab’i ta yi ƙasa da launin yin ɗab’i/tawada | Printer is low on toner/ink |
132 | ‘%1’ ya yi ƙasa da launin yin ɗab’i/tawada. | ‘%1’ is low on toner/ink. |
133 | Ana kan gogewa na’urar ɗab’i | Printer is being deleted |
134 | Ana kan gogewa %1. | %1 is being deleted. |
135 | %1 a kan %2 | %1 on %2 |
136 | Na’urar ɗab’i ta kasa yi ɗab’i %1 | The printer couldn’t print %1 |
137 | An yi ɗab’i | Printed |
138 | Takarda a waje | Paper out |
139 | Kuskuren yin ɗab’i | Error printing |
140 | Sanarwar Ɗab’i | Print Notification |
141 | Fayil da aka adanawa zuwa foldar Daftarorin aiki | File saved to the Documents folder |
142 | Duba %1. | View %1. |
600 | TO | OK |
601 | Soke | Cancel |
1000 | Daftarin aiki: %1 |
Document: %1 |
1001 | Na’urar ɗab’i: %1 |
Printer: %1 |
1002 | Girman takarda: %1 |
Paper size: %1 |
1003 | Tawada: %1 |
Ink: %1 |
1004 | Katrij: %1 |
Cartridge: %1 |
1005 | Ɓangaren toshewar takarda: %1 |
Paper jam area: %1 |
1006 | Wata matsalar na’ura ɗab’i ta auku | A printer problem occurred |
1007 | Don allah bincika na’urar ɗab’i don wasu matsaloli. | Please check the printer for any problems. |
1008 | Don a bincika matsayi da saittuna na na’urar ɗab’i. | Please check the printer status and settings. |
1009 | Bincika idan na’urar ɗab’i tana a kan layi kuma ta shirya yi ɗab’i. | Check if the printer is online and ready to print. |
1100 | Na’urar ɗab’i ta shirya yi ɗab’i a kan ɗayan gefe na takardar. | The printer is ready to print on the other side of the paper. |
1101 | Don a gama da yin ɗab’i na gefe-biyu, cire takardar daga tire na fitarwa. Sake-saka takardar a cikin tire na shigarwa, fuskar a sama. | To finish double-sided printing, remove the paper from the output tray. Re-insert the paper in the input tray, facing up. |
1102 | Don a gama da yin ɗab’i na gefe-biyu, cire takardar daga tire na fitarwa. Sake-saka takardar a cikin tire na shigarwa, fuskar a ƙasa. | To finish double-sided printing, remove the paper from the output tray. Re-insert the paper in the input tray, facing down. |
1200 | Danna maɓallin Ci gaba a kan na’urar ɗab’i idan aka gama. | Press the Resume button on the printer when done. |
1201 | Danna maɓallin Soke a kan na’urar ɗab’i idan aka gama. | Press the Cancel button on the printer when done. |
1202 | Danna maɓallin TO a kan na’urar ɗab’i idan aka gama. | Press the OK button on the printer when done. |
1203 | Danna maɓallin Kan layi a kan na’urar ɗab’i idan aka gama. | Press the Online button on the printer when done. |
1204 | Danna maɓallin Sake saita a kan na’urar ɗab’i idan aka gama. | Press the Reset button on the printer when done. |
1300 | Na’urar ɗab’i tana a wajen layi. | The printer is offline. |
1301 | Windows ya kasa haɗa na’ura da na’urar ɗab’i taka. Don allah bincike haɗin tsakanin kwamfutar da na’urar ɗab’i ɗin. | Windows could not connect to your printer. Please check the connection between the computer and the printer. |
1302 | Na’urar ɗab’i ba ta amsawa. Don allah bincika haɗin tsakanin kwamfutarka da na’urar ɗab’i ɗin. | The printer is not responding. Please check the connection between your computer and the printer. |
1400 | Toshewar Takarda | Paper Jam |
1401 | Na’urar ɗab’i ta samu toshewar takarda. | Your printer has a paper jam. |
1402 | Don allah bincika na’urar ɗab’i kuma share toshewar takarda. Na’urar ɗab’i ba ta iya yi ɗab’i ba har sai an share toshewar takarda. | Please check the printer and clear the paper jam. The printer cannot print until the paper jam is cleared. |
1403 | Don allah share toshewar takarda a kan na’urar ɗab’i. | Please clear the paper jam on the printer. |
1500 | Na’urar ɗab’i taka tana rasa takarda. | Your printer is out of paper. |
1501 | Don allah bincika na’urar ɗab’i ɗin kuma ƙara ƙarin takarda. | Please check the printer and add more paper. |
1502 | Don allah bincika na’urar ɗab’i ɗin kuma ƙara ƙarin takardar a cikin tire na %1. | Please check the printer and add more paper in tray %1. |
1503 | Don allah bincika na’urar ɗab’i ɗin kuma ƙara ƙarin takardar %1 a cikin tire na %2. | Please check the printer and add more %1 paper in tray %2. |
1600 | Tire na fitarwa a kan na’urar ɗab’i taka ta cika. | The output tray on your printer is full. |
1601 | Don allah fitar da tire na fitarwa a kan na’urar ɗab’i ɗin. | Please empty the output tray on the printer. |
1700 | Na’urar ɗab’i taka ta samu wata matsalar takarda | Your printer has a paper problem |
1701 | Don allah bincika na’urar ɗab’i taka don matsalolin takarda. | Please check your printer for paper problems. |
1800 | Na’urar ɗab’i taka tana rasa tawada | Your printer is out of ink |
1801 | Babu kome a cikin katrijin tawada a cikin na’urar ɗab’i taka. | The ink cartridge in your printer is empty. |
1802 | Na’urar ɗab’i taka tana rasa launin yin ɗab’i. | Your printer is out of toner. |
1803 | Don allah bincika na’urar ɗab’i ɗin kuma ƙara ƙarin tawada. | Please check the printer and add more ink. |
1804 | Don allah bincika na’urar ɗab’i ɗin kuma maye gurbin katrijin tawada. | Please check the printer and replace the ink cartridge. |
1805 | Don allah bincika na’urar ɗab’i kuma ƙara launin yin ɗab’i. | Please check the printer and add toner. |
1900 | %1 | %1 |
1901 | Na’urar ɗab’i ɗin tana buƙata kularka. Je ka destof don a kula da ita. | The printer requires your attention. Go to the desktop to take care of it. |
1902 | Na’urar ɗab’i | Printer |
2000 | Cyan | Cyan |
2001 | Magenta | Magenta |
2002 | Rawaya | Yellow |
2003 | Baƙi | Black |
2004 | Cyan Mai haske | Light Cyan |
2005 | Magenta Mai haske | Light Magenta |
2006 | Ja | Red |
2007 | Kore | Green |
2008 | Shuɗi | Blue |
2009 | Mai ƙara ingancin dab’i | Gloss optimizer |
2010 | Baƙi na Hoto | Photo Black |
2011 | Baƙi na Matte | Matte Black |
2012 | Cyan na Hoto | Photo Cyan |
2013 | Magenta na Hoto | Photo Magenta |
2014 | Baƙi Mai haske | Light Black |
2015 | Mai ƙara ingancin tawada | Ink optimizer |
2016 | Hoto na shuɗi | Blue photo |
2017 | Hoto na toka-toka | Gray photo |
2018 | Hoto mai launuka uku | Tricolor photo |
2100 | Katrij na cyan | Cyan cartridge |
2101 | Katrij na magenta | Magenta cartridge |
2102 | Baƙin katrij | Black cartridge |
2103 | Katrij na CMYK | CMYK cartridge |
2104 | Katrij na toka-toka | Gray cartridge |
2105 | Katrij mai launi | Color cartridge |
2106 | Katrij na hoto | Photo cartridge |
2200 | Wata ƙofa a kan na’urar ɗab’i taka tana a buɗe. | A door on your printer is open. |
2201 | Wani murfi a kan na’urar ɗab’i taka tana a buɗe. | A cover on your printer is open. |
2202 | Don allah bincika na’urar ɗab’i kuma rufe kowaɗane buɗaɗɗun ƙofofi. Na’urar ɗab’i ɗin ba za ta iya yi ɗab’i ba yayin da wata ƙofar tana a buɗe. | Please check the printer and close any open doors. The printer cannot print while a door is open. |
2203 | Don allah bincika na’urar ɗab’i kuma rufe kowaɗane buɗaɗɗun murfai. Na’urar ɗab’i ɗin ba za ta iya yi ɗab’i ba yayin da wani murfi yana a buɗe. | Please check the printer and close any open covers. The printer cannot print while a cover is open. |
2300 | Na’urar ɗab’i taka ba ta yin ɗab’i | Your printer is not printing |
2301 | Don allah bincika na’urar ɗab’i taka | Please check your printer |
2302 | Na’urar ɗab’i taka tana rasa mahardatar kwamfuta | Your printer is out of memory |
2303 | Mai yiwuwa daftarin aiki naka ba zai yi ɗab’i daidai ba. Don allah duba taimako na kan layi. | Your document might not print correctly. Please see online help. |
2400 | Na’urar ɗab’i taka ta yi ƙasa da tawada | Your printer is low on ink |
2401 | Katrijin tawada a cikin na’urar ɗab’i taka ta kusa ta zama fanko. | The ink cartridge in your printer is almost empty. |
2402 | Na’urar ɗab’i taka ta yi ƙasa da launin yin ɗab’i | Your printer is low on toner |
2403 | Don allah bincika na’urar ɗab’i ɗin kuma ƙara ƙarin tawada idan aka buƙata. | Please check the printer and add more ink when needed. |
2404 | Don allah bincika na’urar ɗab’i ɗin kuma maye gurbin katrijin tawada idan aka buƙata. | Please check the printer and replace the ink cartridge when needed. |
2405 | Don allah bincika na’urar ɗab’i ɗin kuma ƙara launin yin ɗab’i idan aka buƙata. | Please check the printer and add toner when needed. |
2500 | Sistem na tawada a cikin na’urar ɗab’i taka bai ya yi aiki | The ink system in your printer is not working |
2501 | Katrijin tawada a cikin na’urar ɗab’i taka bai ya yi aiki | The ink cartridge in your printer is not working |
2502 | Sistem na launin yin ɗab’i a cikin na’urar ɗab’i taka bai ya yi aiki | The toner system in your printer is not working |
2503 | Don allah bincika sistem na tawada a cikin na’urar ɗab’i taka. | Please check the ink system in your printer. |
2504 | Don allah bincika katrijin tawada a cikin na’urar ɗab’i taka. | Please check the ink cartridge in your printer. |
2505 | Don allah bincika sistem na la’unin yin ɗab’i a cikin na’urar ɗab’i taka. | Please check the toner system in your printer. |
2506 | Don allah bincika cewa na girka katrijin tawada daidai a cikin na’urar ɗab’i ɗin. | Please check that the ink cartridge was installed correctly in the printer. |
2601 | ‘%1’ bai iya yi ɗab’i ba, saboda a saka shi cikin wani yanayin dakatarwa a na’urar. | ‘%1’ cannot print, because it has been put into a paused state at the device. |
2602 | ‘%1’ bai iya yi ɗab’i ba, saboda a saka shi cikin wani yanayin wajen layi a na’urar. | ‘%1’ cannot print, because it has been put into an offline state at the device. |
2700 | An yi ɗab’i daftarin aiki naka. | Your document has been printed. |
2701 | Daftarin aiki naka yana a cikin tire na fitarwa. | Your document is in the output tray. |
2702 | daftari(daftarori) %1!d! suna jirawa don %2 | %1!d! document(s) pending for %2 |
2703 |
File Description: | prnntfy DLL |
File Version: | 10.0.15063.0 (WinBuild.160101.0800) |
Company Name: | Microsoft Corporation |
Internal Name: | prnntfy.dll |
Legal Copyright: | © Microsoft Corporation. Ya mallaki duk haƙƙoƙi. |
Original Filename: | prnntfy.dll.mui |
Product Name: | Microsoft® Windows® Operating System |
Product Version: | 10.0.15063.0 |
Translation: | 0x468, 1200 |