File name: | ngckeyenum.dll.mui |
Size: | 15872 byte |
MD5: | 69d5e8236bc602b62f094831e538618c |
SHA1: | 7ace5790a9b53dbabece6e1e238f17600cd39c41 |
SHA256: | 9e638b1e3351b2f1941bf916da5007bfec5e54058e75b04b99d0132fde5f1933 |
Operating systems: | Windows 10 |
Extension: | MUI |
If an error occurred or the following message in Hausa (Latin) language and you cannot find a solution, than check answer in English. Table below helps to know how correctly this phrase sounds in English.
id | Hausa (Latin) | English |
---|---|---|
200 | An kasa tabbatar da bayanan sirri ɗinka. | Your credentials could not be verified. |
201 | PINs da aka samar da ba su dace ba. | The provided PINs do not match. |
202 | Samar da wani PIN. | Provide a PIN. |
203 | Samar da wani PIN da ya ƙunshi haruffa da aka ƙayyade zuwa baƙaƙe mara nuɗuƙi (A-Z, a-z), lambobi (0-9), gurbi, da waɗannan haruffa na musamman: ! " # $ % & ’ ( ) * + , - . / : ; ? @ [ \ ] ^ _ ` { | } ~ | Provide a PIN that contains characters limited to unaccented letters (A-Z, a-z), numbers (0-9), space, and the following special characters: ! " # $ % & ’ ( ) * + , - . / : ; ? @ [ \ ] ^ _ ` { | } ~ |
204 | Samar da wani PIN da ya cimma buƙatun wuya ɗin. | Provide a PIN that meets the complexity requirements. |
205 | Samar da wani PIN da ya cimma buƙatun wuya ɗin. %1!s!. | Provide a PIN that meets the complexity requirements. %1!s!. |
206 | Dole PIN ɗinka ya zama aƙalla tsawon harufa %1!u! | Your PIN must be at least %1!u! characters long |
207 | PIN ɗinka ba zai iya zama fiye da tsawon harufa %1!u! ba | Your PIN can’t be more than %1!u! characters long |
208 | PIN ɗinka ya ƙunshi wani harafi mara inganci | Your PIN contains an invalid character |
209 | Dole PIN ɗinka ya haɗa aƙalla babban baƙi ɗaya | Your PIN must include at least one uppercase letter |
210 | Dole PIN ɗinka ya haɗa aƙalla ƙaramin baƙi ɗaya | Your PIN must include least one lowercase letter |
211 | Dole PIN ɗinka ya haɗa aƙalla lamba ɗaya | Your PIN must include at least one number |
212 | Dole PIN ɗinka ya haɗa aƙalla harafi na musamman ɗaya | Your PIN must include at least one special character |
213 | PIN ɗinka ba zai iya haɗa manyan baƙaƙe ba | Your PIN can’t include uppercase letters |
214 | PIN ɗinka ba zai iya haɗa ƙananan baƙaƙe ba | Your PIN can’t include lowercase letters |
215 | PIN ɗinka ba zai iya haɗa lambobi ba | Your PIN can’t include numbers |
216 | PIN ɗinka ba zai iya haɗa harufa na musamman ba | Your PIN can’t include special characters |
218 | PIN ɗin ba daidai ba ne. Sake gwadawa. | The PIN is incorrect. Try again. |
219 | Wani kuskuren sadarwa ya auku da na’urar. | A communication error occurred with the device. |
220 | Samar da jimlar ƙalubale. | Provide the challenge phrase. |
221 | Jimlar ƙalubale da aka samar da ba daidai ba. | The provided challenge phrase is incorrect. |
222 | Samar da wani PIN da ba ka taɓa yi amfani da ba. | Provide a PIN that you haven’t used before. |
223 | PIN ɗinka ba zai iya zama wani samfur lamba na gamagari ba | Your PIN can’t be a common number pattern |
224 | Your password has expired and must be changed. Sign in with your PIN in order to change it. | Your password has expired and must be changed. Sign in with your PIN in order to change it. |
225 | An administrator has restricted sign in. To sign in, make sure your device is connected to the Internet, and have your administrator sign in first. | An administrator has restricted sign in. To sign in, make sure your device is connected to the Internet, and have your administrator sign in first. |
250 | Na’urarka tana a wajen layi. Shiga da kalmar sirri da ka yi amfani da na ƙarshe a kan wannan na’ura. | Your device is offline. Sign in with the last password you used on this device. |
251 | Ba za a iya yi amfani da wannan asusu ba saboda na wata ƙungiya ne. Gwada wani asusu dabam. | This account can’t be used because it belongs to an organization. Try a different account. |
252 | Ba za ka iya shiga zuwa na’urarka ba yanzu nan. Gwada kalmar sirri ta ƙarshe da ka yi amfani da a kan wannan na’ura. | You can’t sign in to your device right now. Try the last password you used on this device. |
302 | Ba za ka iya shiga da wannan asusu ba. Gwada wani asusu dabam. | You can’t sign in with this account. Try a different account. |
350 | Asusunka yana da ƙayyadewar lokaci da ke hana ka shiga yanzu nan. Sake gwadawa daga baya. | Your account has time restrictions that prevent you from signing in right now. Try again later. |
351 | An naƙassa asusunka. Tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka. | Your account has been disabled. Contact your system administrator. |
352 | You need to temporarily connect to your organization’s network to use Windows Hello. You can still sign in with the last sign-in option used on this device. | You need to temporarily connect to your organization’s network to use Windows Hello. You can still sign in with the last sign-in option used on this device. |
353 | Hanyar shiga da kake yin ƙoƙari amfani da ba a yarda da ita ba a kan wannan na’ura. Don ƙarin bayani, tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka. | The sign-in method you're trying to use isn't allowed on this device. For more information, contact your system administrator. |
354 | Asusunka ya ƙare. Tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka. | Your account has expired. Contact your system administrator. |
355 | An kulle asusunka waje. Tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka. | Your account has been locked out. Contact your system administrator. |
356 | Abun zuba kaya na makullin da ake buƙata bai kasance a kan na’urar ba. | The requested key container does not exist on the device. |
357 | Takardar shaida da ake buƙata ba ta kasance a kan na’urar ba. | The requested certificate does not exist on the device. |
358 | Mai bayyana bayanai da ake buƙata bai kasance a kan na’urar ba. | The requested keyset does not exist on the device. |
359 | An kasa yi amfani da wannan na’ura. Ana iya samu ƙarin cikakkun bayanai a cikin logu na aukuwa sistem. Yi rahoto wannan kuskure zuwa ga mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka. | This device could not be used. Additional details may be available in the system event log. Report this error to your system administrator. |
360 | Takardar shaida da aka yi amfani da don tantancewa ta ƙare. | The certificate used for authentication has expired. |
361 | Takardar shaida da aka yi amfani da don tantance kalmar sirri an ɗanyata ta. | The certificate used for authentication has been revoked. |
362 | An gano wata hukumar bada takardar shaida da ba a amince ba yayin sarrafawa takardar shaida da aka yi amfani da don tantancewa. | An untrusted certification authority was detected while processing the certificate used for authentication. |
363 | An kasa ƙudurci matsayin ɗanyatawa na takardar shaida da aka yi amfani da don tantance kalmar sirri. | The revocation status of the certificate used for authentication could not be determined. |
364 | Ba a amince takardar shaida da aka yi amfani da don tantance kalmar sirri ba. | The certificate used for authentication is not trusted. |
365 | Kalmar sirri ɗinka ta ƙare aiki kuma dole ne a canza ta. Dole ne ka shiga da kalmar sirri ɗinka domin a canza ta. | Your password has expired and must be changed. You must sign in with your password in order to change it. |
366 | An tsara asusunka domin ya hana ka yin amfani da wannan na’ura. Gwada wata na’ura dabam. | Your account is configured to prevent you from using this device. Try another device. |
367 | Shiga ya kasa. Tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka kuma gaya musu cewa an kasa tabbatar da takardar shaida na KDC. Ya yiwu ana samu ƙarin bayani a cikin logu na aukuwa sistem. | Sign-in failed. Contact your system administrator and tell them that the KDC certificate could not be validated. Additional information may be available in the system event log. |
368 | Ba a goyi bayan shigarwa da wannan na’ura don asusunka. Tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka don ƙarin bayani. | Signing in with this device isn't supported for your account. Contact your system administrator for more information. |
369 | An ɗan tsayar da wannan zaɓi na wucin-gadi. A yanzu, don Allah yi amfani da wata hanya dabam don shiga yanar-gizo. | That option is temporarily unavailable. For now, please use a different method to sign in. |
400 | Kalmar sirri taka ta ƙare aiki. Dole ne ka shiga da kalmar sirri taka sai kuma ka canza ta. Bayan ka canza kalmar sirri taka, kana iya shiga yanar-gizo da Windows Hello. | Your password has expired. You must sign in with your password and change it. After you change your password, you can sign in with Windows Hello. |
401 | An canza kalmar sirri taka a kan wata na’ura dabam. Dole ne ka shiga yanar-gizo zuwa wannan na’ura sau ɗaya da sabuwar kalmar sirri taka, sa’an nan kana iya shiga yanar-gizo da Windows Hello. | Your password was changed on a different device. You must sign in to this device once with your new password, and then you can sign in with Windows Hello. |
450 | Na’urarka ta sakekunawa. Shigar da PIN ɗinka. | Your device restarted. Enter your PIN. |
451 | Shigar da PIN ɗinka. | Enter your PIN. |
500 | Ƙungiyarka ta saita waɗannan buƙatun PIN: Dole ya zama aƙalla tsawo harufa %1!u! Ba zai iya yi tsawo fiye da harufa %2!u! ba %3!s! %4!s! %5!s! %6!s! %7!s! |
Your organization has set the following PIN requirements: Must be at least %1!u! characters long Can’t be longer than %2!u! characters %3!s! %4!s! %5!s! %6!s! %7!s! |
501 | Zai iya haɗa manyan baƙaƙe | May include uppercase letters |
502 | Zai iya haɗa ƙananan baƙaƙe | May include lowercase letters |
503 | Zai iya haɗa lambobi | May include digits |
504 | Zai iya haɗa harufa na musamman | May include special characters |
505 | Dole ya haɗa aƙalla babban baƙi ɗaya | Must include at least one uppercase letter |
506 | Dole ya haɗa aƙalla ƙaramin baƙi ɗaya | Must include at least one lowercase letter |
507 | Dole ya haɗa aƙalla lamba ɗaya | Must include at least one number |
508 | Dole ya haɗa aƙalla harafi na musamman ɗaya | Must include at least one special character |
509 | Bai iya haɗa manyan baƙaƙe ba | Can’t include uppercase letters |
510 | Bai iya haɗa ƙananan baƙaƙe ba | Can’t include lowercase letters |
511 | Ba iya haɗa lambobi ba | Can’t include digits |
512 | Bai iya haɗa harufa na musamman ba | Can’t include special characters |
513 | Ka shigar da wani PIN mara daidai lokuta da yawa. Don a sake gwada, sake kunnawa na’urarka. |
You’ve entered an incorrect PIN too many times. To try again, restart your device. |
514 | Ka shigar da wani PIN mara daidai wasu lokuta. %1!s! Don a sake gwadawa, shigar da %2!s! a ƙasa. |
You’ve entered an incorrect PIN several times. %1!s! To try again, enter %2!s! below. |
515 | A1B2C3 | A1B2C3 |
516 | Ƙungiyarka tana buƙata cewa ka canza PIN ɗinka. | Your organization requires that you change your PIN. |
517 | Yi amfani da ka’idar Mai tantancewa na Microsoft a kan wayarka don a shiga. Nemi sunan na’urar a sama don a gano wannan Kwamfutar kai. | Use the Microsoft Authenticator app on your phone to sign in. Look for the device name above to identify this PC. |
518 | An haɗa na’ura ta nesa ɗin. Shigar da PIN ɗinka a kan na’ura ta nesa ɗinka. |
The remote device is connected. Enter your PIN on your remote device. |
519 | Ba a haɗa na’ura ta nesa ba. Tabbatar cewa na’urarka tana a cikin zango da kuma cewa rediyonsa yana aikawa da bayani. Danna mahaɗin a ƙasa don sake gwada haɗa na’ura kuma. |
The remote device is not connected. Ensure that your device is in range and that its radio is transmitting. Click the link below to try to connect again. |
520 | Ƙungiyarka ta saita waɗannan buƙatun PIN: Dole ya zama aƙalla tsawon lambobi %1!u! digits long %2!s! %3!s! |
Your organization has set the following PIN requirements: Must be at least %1!u! digits long %2!s! %3!s! |
521 | Ba zai ya yi tsawo fiye da lambobi %1!u! ba | Can’t be longer than %1!u! digits |
522 | Ba zai iya zama wani samfur lamba ba (kamar 123456 ko 11111) | Can’t be a number pattern (such as 123456 or 11111) |
523 | An ƙulle wannan na'ura domin dalilan tsaro. Haɗa na'urarka da wata tushen ƙarfin wuta don aƙalla awanni biyu, sa'an nan sakekunawa ta don a sake gwadawa. | This device has been locked for security reasons. Connect your device to a power source for at least two hours, and then restart it to try again. |
524 | An kulle wannan zaɓen shiga yanar-gizo don dalilan tsaro. Yi amfani da wani zaɓen shiga yanar-gizo dabam ko haɗa na'urarka da wani tushen wuta don aƙalla awanni biyu, sa'an nan kuma sakekunawa ta don a sake gwadawa. | This sign-in option has been locked for security reasons. Use a different sign-in option or connect your device to a power source for at least two hours, and then restart it to try again. |
File Description: | Manajan Lissafin Makullin Microsoft Passport |
File Version: | 10.0.15063.0 (WinBuild.160101.0800) |
Company Name: | Microsoft Corporation |
Internal Name: | ngckeyenum |
Legal Copyright: | © Microsoft Corporation. Ya mallaki duk haƙƙoƙi. |
Original Filename: | ngckeyenum.dll.mui |
Product Name: | Microsoft® Windows® Operating System |
Product Version: | 10.0.15063.0 |
Translation: | 0x468, 1200 |