2 | %d%s%d sekans |
%d%s%d seconds |
3 | Sami ilimi agame da ƙarin fasahar sadarwa akan yanargizo |
Learn about additional assistive technologies online |
4 | Ana yi amfani da amsoshinka don ƙudurci saittunan da aka yaba kawai. Idan wani shiri ko shafin Yana-Gizo dabam yana so ya yi amfani da wannan bayani don ya ƙara dace da buƙatunka, shirin zai tambaye ka izini ɓaro-ɓaro. Privacy Statement |
Your answers are used to determine recommended settings only. If another program or Web site wants to use this information to better suit your needs, you will be explicitly asked for permission by that program. Privacy Statement |
5 | %d mintoci |
%d minutes |
6 | 1 minti |
1 minute |
7 | %d sekans |
%d seconds |
10 | Cibiyar Saukin Iso ga |
Ease of Access Center |
20 | LSami ilimi agame da ƙarin fasahar sadarwa akan yanargizo |
Learn about additional assistive technologies online |
45 | Ka sa kwamfutarka ya zama da saukin yin amfani dashi. |
Make your computer easier to use. |
46 | Sami yabo don kwamfutarka ya zama da saukin yin amfani dashi. (ganinido) |
Get recommendations to make your computer easier to use (eyesight) |
47 | Sami yabo don kwamfutarka ya zama da saukin yin amfani dashi (desteriti) |
Get recommendations to make your computer easier to use (dexterity) |
48 | Sami yabo don kwamfutarka ya zama da saukin yin amfani dashi (ji) |
Get recommendations to make your computer easier to use (hearing) |
49 | Sami yabo don kwamfutarka ya zama da saukin yin amfani dashi (magana) |
Get recommendations to make your computer easier to use (speech) |
50 | Sami yabo don kwamfutarka ya zama da saukin yin amfani dashi (cognitif) |
Get recommendations to make your computer easier to use (cognitive) |
56 | Yi amfani da kwafuta banda nuni |
Use the computer without a display |
57 | Ka sa kwamfuta ya zama yanda za'a gani da sauri |
Make the computer easier to see |
58 | Ka sa linzaminka ya zama da saukin yin amfani dashi |
Make the mouse easier to use |
59 | Ka sa kibod ya zama da saukin yin amfani dashi |
Make the keyboard easier to use |
60 | Yi amfani da kwanfuta ba tare da lizzami ko kibod ba |
Use the computer without a mouse or keyboard |
61 | Yi amfani da rubutu ko bidiyo don sauti |
Use text or visual alternatives for sounds |
62 | Ka sa a kasance kan ayyuka da sauki |
Make it easier to focus on tasks |
63 | Saita maɓallin Linzamin |
Set up Mouse Keys |
64 | Saiti Maɓallin Mataci |
Set up Filter Keys |
65 | Saita maɓallin Sakeyi da Mara sauri |
Set up Repeat and Slow Keys |
66 | Saittuna da an yaba |
Recommended settings |
67 | Canza saittunan shigowa |
Change sign-in settings |
68 | Saita Maɓallai masun jan hannu |
Set up Sticky Keys |
70 | Bayyana ra'ayinka tim mai Tsawon &Cabi |
Choose a High Cont&rast theme |
72 | %s bayan shigowa |
%s after sign-in |
73 | %s a shigowa |
%s at sign-in |
74 | Ji rubutu yanda za'a karanta shi daga allo (Mai badalabari) |
Hear text on screen read aloud (Narrator) |
75 | Ka sa kaya akan allo su ƙara girma (Mai ƙara girma) |
Make items on the screen larger (Magnifier) |
76 | Yi rubutu ba tare da kibod ba(kibodi na kan fuskar kwamfuta) |
Type without the keyboard (On-Screen Keyboard) |
78 | Danna gajeran hanyan kibod da maɓalli daya a lokaci daya (Maɓallai masun jan hannu) |
Press keyboard shortcuts one key at a time (Sticky Keys) |
79 | In na buga maɓallai fiye da sau daya, ƙyale sauran bugawa (Maballai na Mataci) |
If I press keys repeatedly, ignore extra presses (Filter Keys) |
80 | Amfani da maɓallai na lambar don ka motsa linzami kewaye da allo (Maɓallai na Linzami) |
Use the numeric keypad to move the mouse around the screen (Mouse Keys) |
81 | Ji sauti idan ka buga CAPS LOCK, NUM LOCK, or SCROLL LOCK (Maɓallai na Kilisa) |
Hear a tone when you press CAPS LOCK, NUM LOCK, or SCROLL LOCK (Toggle Keys) |
82 | Ka sa taɓa da karamin kwamfutar su zama suakin yin amfani da |
Make touch and tablets easier to use |
83 | Mai BadaLabari |
Narrator |
84 | Mai ƙara Girma |
Magnifier |
85 | Kibod na Kan-Allo |
On-Screen Keyboard |
86 | Babu |
None |
1100 | Amfani da kwamfutan banda nuni |
Use the computer without a display |
1101 | Ka sa linzami ya zama da saukin yin amfani da |
Make the mouse easier to use |
1102 | Matsinin Linzami |
Mouse pointers |
1103 | Sarrafa linzamin da kibod |
Control the mouse with the keyboard |
1105 | Other programs installed |
Other programs installed |
1106 | Fa&ri na Kullum |
&Regular White |
1107 | Baƙi na K&ullum |
Reg&ular Black |
1108 | Saka ciki na Kullu&m |
Re&gular Inverting |
1109 | Babba&n Fari |
&Large White |
1110 | Babban &Baƙi |
Large &Black |
1111 | Babban Saka &ciki |
Large &Inverting |
1112 | Ƙ&arin Babban Fari |
E&xtra Large White |
1113 | Ƙarin Babban Baƙ&i |
Extra Large Blac&k |
1114 | &Ƙarin Babban Saka ciki |
Extra Large I&nverting |
1115 | Aikatad da wundo ta &hanyan riƙe linzamin akan shi |
Activate a &window by hovering over it with the mouse |
1116 | Mayar kwamfuta mai sauƙi a gani |
Make the computer easier to see |
1117 | Ji yanda za'a karanta rubutu da siffofi |
Hear text and descriptions read aloud |
1118 | Ka ƙara girmin kaya akan allo |
Make things on the screen larger |
1119 | Mayar da abubuwa akan fuskar kwamfuta mai sauƙi a gani |
Make things on the screen easier to see |
1121 | Kunna &Mai Ƙara girma |
Turn on Mag&nifier |
1124 | Amfani da abubuwan gani a maimokon sauti |
Use visual cues instead of sounds |
1127 | Ka sa a iya kasance kan ayyuka da sauki |
Make it easier to focus on tasks |
1129 | Mayar da shi mai sauƙin rubutu |
Make it easier to type |
1138 | Ka sa kwamfutarka ya zama da saukin yin amfani da |
Make your computer easier to use |
1139 | Saurin iso ga kayan aiki na gamagari |
Quick access to common tools |
1141 | Kowane lokaci ka karanta wannan sas&he a ji |
Al&ways read this section aloud |
1142 | Kowane lokaci yi sikanin wannan sash&e |
Always scan this secti&on |
1143 | Fara Mai ƙ&ara girma |
Start Ma&gnifier |
1144 | Fara Mai &Labari |
Start &Narrator |
1145 | &Fara Kibod na Kan-Allo |
Start On-Screen &Keyboard |
1148 | Sait&a Bambanci mai Tsawo |
Set &up High Contrast |
1153 | Bincike dukka saittuna |
Explore all settings |
1155 | Ka sa makaho ya zama mussamman |
Optimize for blindness |
1157 | Ka sa nunin gani ya zama mussamman |
Optimize visual display |
1158 | Yi amfani da kwamfuta banda linzami ko kibod |
Use the computer without a mouse or keyboard |
1159 | Saita maimakon na'urorin shigoda bayanai |
Set up alternative input devices |
1160 | Ka sa linzamin ya zama da saukin yin amfani da |
Make the mouse easier to use |
1161 | Gyara saittunan linzami ko na wadansu na'urori na yin tsini |
Adjust settings for the mouse or other pointing devices |
1162 | Ka sa kibod ya zama da saukin yin amfani da |
Make the keyboard easier to use |
1163 | Gyara saittunan kibod |
Adjust settings for the keyboard |
1165 | Saita maimakon sauti |
Set up alternatives for sounds |
1166 | Ka sa aiya kasance akan ayyuka da sauki |
Make it easier to focus on tasks |
1167 | Gyara saittuna don karatu da buga |
Adjust settings for reading and typing |
1168 | Gyara iyakan lokaci da walƙiyar gano |
Adjust time limits and flashing visuals |
1169 | Yi amfani da maɓallai lamba don ka motsa linzamin kewaya kan allo. |
Use the numeric keypad to move the mouse around the screen. |
1171 | Sai&ta Maɓallai na Linzamin |
Set up Mouse Ke&ys |
1172 | Buga gajeren hanyar kibod (kamar CTRL+ALT+DEL) maballi daya a lokaci daya. |
Press keyboard shortcuts (such as CTRL+ALT+DEL) one key at a time. |
1174 | Saita Maɓallai &Jan Hannu |
Set up Sti&cky Keys |
1175 | Ji sauti idan ka buga CAPS LOCK, NUM LOCK, ko SCROLL LOCK. |
Hear a tone when you press CAPS LOCK, NUM LOCK, or SCROLL LOCK. |
1176 | Kunna Maɓ&allai na Kilisa |
Turn on Toggle &Keys |
1177 | Kunna maɓallai kilisa ta hanyan riƙe ma&ballin NUM LOCK a kasa har sekans 5 |
Turn on Toggle Keys by holding down the NUM LOCK key for &5 seconds |
1178 | Ƙyale ko rege gudun dannawa da ake sake yi sai ka gyara yanayin sakeaukuwan kibod. |
Ignore or slow down brief or repeated keystrokes and adjust keyboard repeat rates. |
1179 | Kunna Maɓallai na Mata&ci |
Turn on F&ilter Keys |
1180 | Saita Maɓallai na &Mataci |
Set up Fi<er Keys |
1181 | Saka layin karkashi ga gajeran hanyar kibo&d da maɓallai iso ga |
U&nderline keyboard shortcuts and access keys |
1182 | Ka sa kibod ya yi saukin yin amfani da |
Make the keyboard easier to use |
1184 | Ka sa a iya amfani da gajeren hanyar kibod da sauki |
Make it easier to use keyboard shortcuts |
1185 | Saita Maɓallai na Mataci |
Set up Filter Keys |
1187 | Kunna &Maɓallai na Mataci idan aka buga SHIFT na dama har sekans 8 |
Turn on Filter &Keys when right SHIFT is pressed for 8 seconds |
1188 | Zaɓubbukan Mataci |
Filter options |
1189 | Kunna Maɓallai &Bowns |
Turn on &Bounce Keys |
1190 | Idan ka yi kuskuren bowns da yatsar kumbanka akan maɓalli, Maɓallin Bowns zai ƙyale dannawa da ake sake yi har lokaci da an ambato. |
If you unintentionally bounce your fingers on a key, Bounce Keys will ignore repeated keystrokes for a specific amount of time. |
1191 | Menene tsawon lokaci da kana so kwamfutarka ya jira kafin ya yarda da dannawa? |
How long should the computer wait before accepting keystrokes? |
1193 | Ku&nna Maɓallai Sakeyi da Maɓallai Mara Sauri |
Turn on &Repeat Keys and Slow Keys |
1194 | Kwamfuta zai ƙyale gajere dannawa daidai da iyaka lokaci wanda ka yi saiti. |
The computer will ignore brief keystrokes according to the time limits you set. |
1195 | Sait&a Maɓallin Sakeyi da na Mara Sauri |
Set &up Repeat Keys and Slow Keys |
1196 | &Yi rubutu a nan don gwada saittuka: |
Type text here to test setti&ngs: |
1197 | Sauran saittuna |
Other settings |
1198 | Yi bip idan an buga maɓallai ko an ya&rda da su |
Beep &when keys are pressed or accepted |
1200 | Mai bada labari yana karanta kowane rubutu akan allo da murya mai ƙarfi. Zaka bukata abun ƙara murya. |
Narrator reads aloud any text on the screen. You will need speakers. |
1201 | Kunna Mai bada labari (&1) |
T&urn on Narrator |
1203 | Saita kaurin ƙibta na dan-&jagora: |
Set the thickness of the &blinking cursor: |
1204 | Fara duba: |
Preview: |
1205 | Kas&he dukka faifain hottuna wanda ba su da muhimminci (idan za'a iya yi) |
Turn off all unnecessary animations (&when possible) |
1206 | Ciro hottunan bi bango (in&da ana samun su) |
Remove back&ground images (where available) |
1207 | Ji siffan abubuwa da ke faruwa cikin bidiyo (a lokacin da an samu). |
Hear descriptions of what's happening in videos (when available). |
1208 | Kunna Siffan Sau&ti |
Turn on Aud&io Description |
1209 | Menene tsawon lokaci da ya kamata a ba&r akwatunan zance na sanarwan Windows a buɗe? |
How long should Windows notification dialog bo&xes stay open? |
1214 | Kauce yin amfani da kwamfuta banda linzami ko kibod |
Avoid using the mouse and keyboard |
1215 | Yi magana cikin mikrofone don sarrafan kwamfuta, buɗe shirye-shirye, da kuma furtan rubutu. |
Speak into a microphone to control the computer, open programs, and dictate text. |
1216 | &Amfani da Ganon Magana |
&Use Speech Recognition |
1217 | Buga ta amfani da linzami ko wata na'ura nunawa kamar muciya ta yin zaɓin makulli daga hoto na kibod. |
Type using the mouse or another pointing device such as a joystick by selecting keys from a picture of a keyboard. |
1218 | Yi amfani da &Kibod na Kan-Allo |
Use On-Screen &Keyboard |
1219 | Saita Maɓallai na Linzami |
Set up Mouse Keys |
1221 | Kunna Maɓallai Linzami da ALT + left SHIFT + NUM LO&CK na hagu |
Turn on Mouse &Keys with left ALT + left SHIFT + NUM LOCK |
1222 | Saurin matsini |
Pointer speed |
1223 | Sauri Mafi girma: |
Top speed: |
1224 | Kasa |
Low |
1225 | Sama |
High |
1226 | Motsa gaba: |
Acceleration: |
1227 | Mara sauri |
Slow |
1228 | Sauri |
Fast |
1229 | Riƙe CTRL a ƙa&sa don gaggauta da kuma Shift don a rage gudu |
Hold do&wn CTRL to speed up and SHIFT to slow down |
1230 | Sauran Saittuna |
Other settings |
1231 | Amfani da Maballai na Linzami idan NUM LOCK: |
Use Mouse Keys when NUM LOCK is: |
1232 | K&unna |
O&n |
1233 | Kashe |
Off |
1234 | Nuna alamar hoton Maɓall&ai na Linzamin akan baa na aiki |
Display the Mouse Ke&ys icon on the taskbar |
1235 | Y amfani da kwamfuta banda nuni |
Use the computer without a display |
1236 | Ji rubutu ka karanta da ƙarfin murya |
Hear text read aloud |
1237 | Saita R&ubutu zuwa Magana |
&Set up Text to Speech |
1238 | Gyara iyakan lokaci da waƙiyan gano |
Adjust time limits and flashing visuals |
1239 | Saita Maballai Sakeyi da Maɓallai Mara sauri |
Set up Repeat Keys and Slow Keys |
1240 | Kauce sakeyi danna maɓallai idan ka riƙe maɓalli a kasa |
Avoid repeated keystrokes when you hold down a key |
1242 | Ƙyale &dukka dannawa da aka sakeyi |
Ig&nore all repeated keystrokes |
1244 | Rege ki&man sakeyi na kibod |
Slow down keyboard repeat &rates |
1246 | Menene ts&awon lokaci da kwamfuta zata dakata kafin ta yarda da sakeyi danna masu bi? |
How &long should the computer wait before accepting subsequent repeated keystrokes? |
1247 | Menene tsawon lokaci da kwamfuta zata dakata kafin ta yarda da sakeyi danna ta farko? |
How long should the computer wait before accepting the first repeated keystroke? |
1248 | Kauce danna maɓalli na kuskure |
Avoid accidental keystrokes |
1249 | Menene tsawon loka&ci da kana so ka riƙe maɓalli a kasa kafin kwamfuta ta yarda da danna din? |
How long do you want to hold down a &key before your computer accepts the keystroke? |
1250 | Yi rubutu a nan don gwada sait&tuka: |
Type text here to test settin&gs: |
1251 | Samu yabo don kayi amfani da kwamfutarka da sauki |
Get recommendations to make your computer easier to use |
1252 | Amsa waɗannan tambayoyi don samun shawar-wari na saitukan da za su mayar da kwamfutarka mai sauƙi a gani, a ji, da kuma amfani. |
Answer the following questions to get recommendations for settings that can make your computer easier to see, hear, and use. |
1253 | A kowace tambaya, zaɓa dukka bayanai da su ka sanya a kan ka. Idan ka gama, za ka iya kudurce wadanne saittuna za a kunna. |
For each question, select all statements that apply to you. When you're done, you can decide which settings to turn on. |
1255 | Ganinido (1 daga 5) |
Eyesight (1 of 5) |
1256 | Hotuna da rubu&tu akan TV suna da wuya a gani (ko da ina sanye da tabarau). |
Images and te&xt on TV are difficult to see (even when I'm wearing glasses). |
1257 | Yanayi mai haske na mayar da shi mai wahala a ga hot&una akan gilashi. |
Lighting conditions make it difficult to &see images on my monitor. |
1258 | Ni m&akaho ne. |
I am b&lind. |
1259 | Ina da wani irinburi mai ƙar&fi (ko da gilasai za su gyara shi). |
I have another type of vision &impairment (even if glasses correct it). |
1263 | &Mai bi |
&Next |
1264 | &Soke |
&Cancel |
1265 | Desteriti (2 daga 5) |
Dexterity (2 of 5) |
1266 | Biro da &fensil suna bada wuya in zan amfani da su. |
&Pens and pencils are difficult to use. |
1267 | Wanni matsala yana dame ni kuma ba zan iya amfani da wuyan &hannu, hannu, hanuwa, ko yatsa ba. |
A physical condition affects the &use of my arms, wrists, hands, or fingers. |
1268 | B&aa na amfani da kibod. |
I do not use a &keyboard. |
1269 | Ji (3 cikin 5) |
Hearing (3 of 5) |
1270 | Wanni lokaci ana samu wuya a jin &hira (ko ma an amfani da tokaren ji). |
C&onversations can be difficult to hear (even with a hearing aid). |
1271 | Su&rutu na bi bango yana sa ji ya zama da wuya. |
&Background noise makes the computer difficult to hear. |
1272 | B&aa na ji sosai. |
I a&m hard of hearing. |
1273 | Ni k&urma ne. |
&I am deaf. |
1274 | Tunani (5 cikin 5) |
Reasoning (5 of 5) |
1275 | Baa na iya mai da &hankali wuri daya. |
It is often d&ifficult for me to concentrate. |
1276 | Ina da ciwon wanda yana hana ni k&oya abu, kaman dislexia. |
I have a &learning disability, such as dyslexia. |
1277 | Tun&a abubuwa ya na bani wuya. |
It is often difficult for me to remember thin&gs. |
1278 | A&nyi |
D&one |
1281 | Kunna Maɓallin &Linzami |
Turn on &Mouse Keys |
1282 | Kun&na Maɓallai mai Jan hannu |
Tu&rn on Sticky Keys |
1284 | Yi rubutu ta amfani da na'urar nunawa |
Type using a pointing device |
1286 | N&una alamar hoton Maɓallai Mataci akan baa ta aiki |
Displa&y the Filter Keys icon on the taskbar |
1288 | Ƙirkiro wurin dawoda tsimi |
Create a restore point for backup |
1289 | Bayyana ra'ayinka gargadi da aka gani |
Choose visual warning |
1290 | &bABU |
&None |
1291 | Baa na &daukan Plash mai aiki |
Flash active caption &bar |
1292 | &Wundo na Plash mai aiki |
Flash active &window |
1293 | D&estof na Plash |
Flash des&ktop |
1294 | Saita Maɓallai masun Jan hannu |
Set up Sticky Keys |
1295 | Kunna &Maballai masu Jan hannu idan an buga SHIFT buga sau biyar |
Turn on Sticky &Keys when SHIFT is pressed five times |
1296 | Zaɓuɓɓuka |
Options |
1297 | &Kulle maɓallai sauya kilisa idan ka buga sau biyu |
&Lock modifier keys when pressed twice in a row |
1298 | Kas&he Maɓallai masu Jan hannu idan an buga maɓallai biyu a lokaci guda |
T&urn off Sticky Keys when two keys are pressed at once |
1299 | Amsa |
Feedback |
1300 | Bug&a sauti idan an buga maɓallai na sauya kilisa |
Pla&y a sound when modifier keys are pressed |
1301 | N&una alamar hoto na Maɓallai Jan hannu akan baa na aaiki |
D&isplay the Sticky Keys icon on the task bar |
1302 | Mai ƙara girma yana fadad'da ko ina akan allo, ya kuma kara girman duk kaya da ke a wurin. Za ka iya motsa Mai ƙara girma, kulle shi a wuri daya ko ka gyara girman shi. |
Magnifier zooms in anywhere on the screen, and makes everything in that area larger. You can move Magnifier around, lock it in one place, or resize it. |
1304 | T&O |
&OK |
1305 | Soke |
Cancel |
1306 | &Sanya |
A&pply |
1307 | Wadansu m&utane suna sami wuya kan gano abun da na ke cewa cikin hira (amma ba domin harshen gida ba). |
Other &people have difficulty understanding me in a conversation (but not due to an accent). |
1308 | In&a da matsala kan magana. |
I have a &speech impairment. |
1309 | Idan kana amfani da gajeran hanyoyin kibod don kunna saittunan Saukin Iso ga: |
When using keyboard shortcuts to turn Ease of Access settings on: |
1312 | Magana (4 of 5) |
Speech (4 of 5) |
1314 | Sami yabo wanda zai sa ka yi amfani da kwamfu&ta da sauki |
Get &recommendations to make your computer easier to use |
1319 | Haka kuma a gani |
See also |
1320 | Mai ƙara girma yana fadad'da kashin allo. |
Magnifier enlarges part of the screen. |
1321 | Mai bada labari yana karanta rubutu akan allo. |
Narrator reads aloud text on the screen. |
1322 | Kibod na kan fuskar kwamfuta na bada damar yin rubutu ta amfani da linzami ko wata na'urar nunawa ta danna makullai akanhoton kibodi. |
On-Screen Keyboard makes it possible to type using the mouse or another pointing device by clicking keys on a picture of a keyboard. |
1325 | Canza g&irman rubutu da alamun hoto |
Change the si&ze of text and icons |
1326 | Gyara launi da ikon zarc&ewan iyakun wundo |
Ad&just the color and transparency of the window borders |
1327 | Ka ƙara kauri&n rektangle |
Make the focus rectangle thic&ker |
1328 | Saittunan lin&zami |
Mouse &settings |
1329 | Saittunan &kibod |
Key&board settings |
1330 | Na'urori Sa&uti da Tims Na Sauti |
Aud&io Devices and Sound Themes |
1331 | Saittunan wadanan za su taimakai ka yin saitin kwamfutarka don bukatun ka. Sakeduba sattunan da an yaba a karkashin nan sai ka zaɓi zaɓuɓɓukan da kana so ka yi amfani da. |
These settings can help you set up your computer to meet your needs. Review the recommended settings below and select the options that you want to use. |
1332 | Babu yabo agameda aɓuɓɓukan ka. |
There are no recommendations based on your selections. |
1333 | Za ka iya gwoda daya daga cikin abubuwa biyu: |
You can try one of two things: |
1334 | Cika takardan tamboyoyi kuma. |
Completing the questionnaire again. |
1335 | Koma shafin gida na Saukin Iso ga. |
Return to the Ease of Access home page. |
1339 | Idan kana amfani da gajeren kibod don kunna saittunan Saukin Iso ga: |
When using keyboard shortcuts to turn Ease of Access settings on: |
1342 | Za ka iya samun taimakon fasaha mai sarrafa kanta ta fara aiki nan take yayin da ka shiga hanyar sadarwa,bayan ka shiga, ko kuma duka. Bayyana ra'ayinka wajen zaɓe na akwatin dubawar dakake so ka yi amfanida shi. |
You can have assistive technologies start automatically when you sign in, after you sign in, or both. Select the check boxes for each option you'd like to use. |
1343 | Idan kana amfani da gajeren kibod don kunna saittunan Saukin Iso ga: |
When using keyboard shortcuts to turn Ease of Access settings on: |
1346 | Zaɓa dukka bayanai da su ka sanya a kan ka: |
Select all statements that apply to you: |
1347 | Kunn&a sanarwa na gani domin sauti (SentrinSauti) |
Tu&rn on visual notifications for sounds (Sound Sentry) |
1348 | Kun&na batun rubutu na zance (idan za'a samu) |
T&urn on text captions for spoken dialog (when available) |
1349 | Kunna ko kashe Bambanci mai Tsawo idan an buga ALT hag&u + SHIFT hagu + YI ƊAB'IN FUSKA |
Turn on or off High Contrast when &left ALT + left SHIFT + PRINT SCREEN is pressed |
1357 | Nuna s&ako gargadi idan kanna kunna saittuna |
Display &a warning message when turning a setting on |
1358 | &Yi sauti idan kana kashe ko kunna saittuna |
&Make a sound when turning a setting on or off |
1359 | Nuna sakon gargadi idan kana kash&e ko kunna saittuna |
Display &a warning message when turning a setting on |
1360 | Yi sau&ti idan kana kashe ko kunna saittuna |
Make a sound when t&urning a setting on or off |
1361 | Nuna sa&kon gargadi idan kana kunna saittuna |
Display &a warning message when turning a setting on |
1362 | Yi sauti idan kana kash&e ko kunna saittuna |
&Make a sound when turning a setting on or off |
1363 | Nuna sakon ga&rgadi idan kana kunna saittuna |
Display &a warning message when turning a setting on |
1365 | Yi amfani da maɓallai lamba don ka motsa kaya kewaye akan allo. |
Use the numeric keypad to move the mouse around the screen. |
1366 | Kunna Maɓallai &Linzami |
Turn on &Mouse Keys |
1367 | Ƙyale ko rege saurin danna maɓallai da ana sakeyi sai ka gyara kima na sakeyin kibod. |
Ignore or slow down brief or repeated keystrokes and adjust keyboard repeat rates. |
1368 | Kunna Maɓallai Mata&ci |
Turn on F&ilter Keys |
1369 | Kunna Maɓallai mai &Jan Hannu |
Tu&rn on Sticky Keys |
1370 | N&a'urori Sauti da Tims Sauti |
&Audio Devices and Sound Themes |
1371 | Buga gajeren hanyoyin kibod (kaman CTRL+ALT+DEL) maɓalli daya a lokaci guda. |
Press keyboard shortcuts (such as CTRL+ALT+DEL) one key at a time. |
1372 | Bambanci mai Tsawo |
High Contrast |
1373 | Magnifier enlarges part of the screen. |
Magnifier enlarges part of the screen. |
1374 | On-Screen Keyboard makes it possible to type using the mouse or another pointing device by clicking keys on a picture of a keyboard. |
On-Screen Keyboard makes it possible to type using the mouse or another pointing device by clicking keys on a picture of a keyboard. |
1376 | Bambanci mai tsawo yana ƙara bambanci na launuka don ya rege wuyan gani na ido ya kuma sa a yi karatu da sauƙi. Kunna shi, danna Shift Hagu+Alt Hagu+ Yi ɗab'in fuska. |
High contrast increases the contrast in colors to reduce eyestrain and make things easier to read. To turn it on, press Left Shift+Left Alt+ Print Screen. |
1377 | Mai bada labari yana karanta rubutu kan allo da karfin murya. |
Narrator reads aloud text on the screen. |
1379 | Use the computer without a display |
Use the computer without a display |
1380 | Sa wannan kwamfuta ta yi sauƙin amfani |
Make the computer easier to see |
1381 | Use the computer without a mouse or keyboard |
Use the computer without a mouse or keyboard |
1382 | Ka sa linzami ya zama da saukin amfani da |
Make the mouse easier to use |
1383 | Make the keyboard easier to use |
Make the keyboard easier to use |
1384 | Use text or visual alternatives for sounds |
Use text or visual alternatives for sounds |
1385 | Make it easier to focus on tasks |
Make it easier to focus on tasks |
1386 | Ba ka gane inda zaka fara? |
Not sure where to start? |
1387 | Get Help |
Get Help |
1388 | Taimako |
Help |
1389 | Idan ka fara zaɓi saittuna wadanan, za su fara da kan su a kowanne lokaci da ka shigo. |
When you select these settings, they will automatically start each time you sign in. |
1390 | Idan ka zaba wadanan kayan aiki, za su fara da kansu a kowanne lokaci da ka shigo. |
When you select these tools, they will automatically start each time you sign in. |
1391 | Mai da kammani da yanayin sauti na &kanka |
Pe&rsonalize appearance and sound effects |
1392 | &Gyara yanayin nuni |
Fine tune display effe&cts |
1393 | Ƙara kibod Dvorak sai ka can&za saittunan shigo dabayanai na sauran kibod |
Add a Dvorak keyboard and chan&ge other keyboard input settings |
1394 | Kwamfutarka zai iya ƙyale dukka danna maɓallai wanda an sakeyi ko kana iya saita lokacin tsakani wanda zai yarda da danna maɓallai wanda an sakeyi. |
Your computer can ignore all repeated keystrokes or you can set the time interval before it accepts repeated keystrokes. |
1395 | Za ka iya amfani da kayan aiki cikin wannan sashe don ya taimakai ka farawa. |
You can use the tools in this section to help you get started. |
1396 | Windows zai iya karanta ya kuma yi sikanin wannan da kansa. Buga SPACEBAR don ka zaɓi kayanaiki kayan aiki da haskaka. |
Windows can read and scan this list automatically. Press the SPACEBAR to select the highlighted tool. |
1397 | Canza launi da girman matsinin linzamin. |
Change the color and size of mouse pointers. |
1399 | Get recommendations to make your computer easier to use. |
Get recommendations to make your computer easier to use. |
1400 | These programs are available on this computer. Running more than one at a time might cause conflicts. |
These programs are available on this computer. Running more than one at a time might cause conflicts. |
1401 | Bayyan ra'ayinkan launi mai Tsawon C&habi |
Choose a High Cont&rast color scheme |
1402 | Gajeran hanyan kibod |
Keyboard shortcut |
1403 | Yin karatu |
Reading |
1406 | Saita kaurin ƙibta na matsini |
Set the thickness of the blinking cursor |
1407 | Menene tsawon lokaci wanda akwatunan zance na sanarwan Windows za su kasance a buɗe? |
How long should Windows notification dialog boxes stay open? |
1408 | Menene tsawon lokaci da kwamfuta zai dakata kafin ya yarda da danna maɓalli? |
How long should the computer wait before accepting keystrokes? |
1409 | Menene tsawon lokaci da kana so ka rike maɓallia kasa kafin ya yarda da danna maɓalli? |
How long do you want to hold down a key before your computer accepts the keystroke? |
1410 | test |
test |
1411 | Menene tsawon lokaci da kwamfuta zai dakata kafin ya yarda da danna maɓalli na farko? |
How long should the computer wait before accepting the first repeated keystroke? |
1412 | Menene tsawon lokaci da kwamfuta zai dakata kafin ya yarda da danna maɓalli na sakeyi masu biyo? |
How long should the computer wait before accepting subsequent repeated keystrokes? |
1413 | Sauri mafi Tsawo |
Top speed |
1414 | Motsa gaba |
Acceleration |
1415 | Yi magana cikin mikrofone don ka sarrafa kwamfuta, buɗe shirye-shirye, da kuma furta rubutu. |
Speak into a microphone to control the computer, open programs, and dictate text. |
1416 | Yi amfani da Mai Ga&ne Magana |
Use Speech Recog&nition |
1417 | Ka sa manajin wundodi ya zama da sauki |
Make it easier to manage windows |
1419 | Ka hanna shiryan windows na sarrafan kansa ida an motsa shi zuwa gefen allo |
Prevent windows from being automatically arranged when moved to the edge of the screen |
1422 | Sana'a mai Taimako |
Assistive Technology |
1424 | 1429 |
1429 |
1430 | Ka sa taɓa da karamin kwamfutoci su zama da saukin amfani da |
Make touch and tablets easier to use |
1431 | Gyara saittunan taɓa da karamin kwamfutoci |
Adjust settings for touch and tablets |
1432 | Make touch and tablets easier to use |
Make touch and tablets easier to use |
1433 | Bugawa maɓallin Windows da na ƙara Ƙarfin sauti akan karamin kwamfutarka yana iya fara kayan aikin samun shigowa. Wanne kayan aikin samun shigowa kana so a Fara? |
Pressing the Windows button and Volume up button together on your tablet can start an accessibility tool. Which accessibility tool would you like to be launched? |
1435 | Farawan kayan aiki gama gari |
Launching common tools |
1436 | Ka sa taɓa ya zama da saukin amfani da |
Make touch easier to use |
1437 | Kayan aikin samun shigowa |
Accessibility tools |
1438 | Fara wannan kayan aiki daga allon shigowa |
Launch this tool from the sign-in screen |
1439 | Taɓa da karamin kwamfutoci |
Touch and tablets |
1440 | Baya ka shigo |
After sign-in |
1441 | A shigowa |
At sign-in |
1442 | Bugawa maɓallin Windows da na ƙara Ƙarfin sauti akan karamin kwamfutarka yana iya fara kayan aikin samun shigowa. Don canza kayan aiki wanda zai fara idan ka buga maɓallai wadanan baya ka shigo, jeka shafi na Ka sa taɓa da karamin kwamfuta su zama da saukun amfani da. |
Pressing the Windows button and Volume Up button together on your tablet can start an accessibility tool. To change which tool launches when you press these buttons after you've signed in, go to the Make touch and tablets easier to use page. |
5002 | Ma'aunin Windows (babba) |
Windows Standard (large) |
5003 | Windows Standard (extra large) |
Windows Standard (extra large) |
5004 | Windows Black |
Windows Black |
5005 | Windows Black (large) |
Windows Black (large) |
5006 | Windows Black (extra large) |
Windows Black (extra large) |
5007 | Windows Inverted |
Windows Inverted |
5008 | Windows Inverted (large) |
Windows Inverted (large) |
5009 | Windows Inverted (extra large) |
Windows Inverted (extra large) |
6000 | Ease of Access Sign-in Settings |
Ease of Access Sign-in Settings |
6001 | The System Restore Wizard failed to start. |
The System Restore Wizard failed to start. |
6002 | You do not have the required privileges to change sign-in settings. |
You do not have the required privileges to change sign-in settings. |
6003 | An unexpected error occured elevating your privileges. (0x%xL) |
An unexpected error occured elevating your privileges. (0x%xL) |
6004 | Ease of Access Center. ,,,,,Make your computer easier to use. ,,,,,You can use the tools in this section to help you get started. Windows can read and scan this list automatically. Press the Spacebar to select the highlighted tool. |
Ease of Access Center. ,,,,,Make your computer easier to use. ,,,,,You can use the tools in this section to help you get started. Windows can read and scan this list automatically. Press the Spacebar to select the highlighted tool. |
6005 | An unexpected error occurred displaying help topic. (0x%xL) |
An unexpected error occurred displaying help topic. (0x%xL) |
6006 | An unexpected error occurred creating help interface. (0x%xL) |
An unexpected error occurred creating help interface. (0x%xL) |
6007 | An unexpected error occurred linking to Color Scheme Control Panel. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to Color Scheme Control Panel. (0x%xL) |
6008 | An unexpected error occurred linking to the Display (Make fonts larger or smaller) Control Panel. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to the Display (Make fonts larger or smaller) Control Panel. (0x%xL) |
6009 | An unexpected error occurred linking to the Personalization Control Panel. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to the Personalization Control Panel. (0x%xL) |
6010 | An unexpected error occurred linking to the Speech Recognition Control Panel. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to the Speech Recognition Control Panel. (0x%xL) |
6011 | An unexpected error occurred linking to the Mouse Control Panel. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to the Mouse Control Panel. (0x%xL) |
6012 | An unexpected error occurred linking to the Keyboard Control Panel. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to the Keyboard Control Panel. (0x%xL) |
6013 | An unexpected error occurred linking to the Sound Control Panel. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to the Sound Control Panel. (0x%xL) |
6014 | An unexpected error occurred linking to the Text to Speech Control Panel. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to the Text to Speech Control Panel. (0x%xL) |
6015 | An unexpected error occurred linking to a URL. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to a URL. (0x%xL) |
6016 | Ease of Access Center. ,,,,,Make your computer easier to use. ,,,,,You can use the tools in this section to help you get started. Windows can read and scan this list automatically. Press the Spacebar to select the highlighted tool. ,,,,,You can tab through the options and select them by pressing the Spacebar |
Ease of Access Center. ,,,,,Make your computer easier to use. ,,,,,You can use the tools in this section to help you get started. Windows can read and scan this list automatically. Press the Spacebar to select the highlighted tool. ,,,,,You can tab through the options and select them by pressing the Spacebar |
6019 | An unexpected error occurred linking to the Region and Language Control Panel. (0x%xL) |
An unexpected error occurred linking to the Region and Language Control Panel. (0x%xL) |
6020 | An unexpected error occurred starting or configuring a program to run automatically. (0x%xL) |
An unexpected error occurred starting or configuring a program to run automatically. (0x%xL) |
6021 | An unexpected error occurred configuring program not to run. (0x%xL) |
An unexpected error occurred configuring program not to run. (0x%xL) |