| 100 | An riga na saita wancan zanen yatsa a kan wannan asusu. Gwada wani yatsa dabam. |
That fingerprint has already been set up on this account. Try a different finger. |
| 101 | An riga an saita wancan zanen yatsa don wani asusu. Gwada wani zanen yatsa dabam. |
That fingerprint has already been set up on another account. Try a different finger. |
| 102 | An riga an saita wancan zanen yatsa. Gwada wani zanen yatsa dabam. |
That fingerprint has already been set up. Try a different finger. |
| 103 | Wancan zanen yatsa ya yi kama da wanda an riga an saita sosai. Gwada wani zanen yatsa dabam. |
That fingerprint is too similar to one that's already set up. Try a different finger. |
| 104 | Ka riga ka kai iyakar zanen yatsu 10 don wannan asusu. |
You’ve reached the 10 fingerprint max for this account. |
| 105 | An kasa yi sikanin zanen yatsanka. Tabbata na’urar haska bayanai ɗin tsabtatacce da kuma busheshe ne, kuma idan matsalar ta ci gaba, gwada wani zanen yatsa dabam. |
Your fingerprint couldn't be scanned. Make sure the sensor is clean and dry, and if the problem continues, try a different finger. |
| 111 | Wannan Kwamfuta ba ta da mai karanta zanen yatsa mai dacewa. |
This PC doesn’t have a suitable fingerprint reader. |
| 112 | An cire haɗi wannan mai karanta zanen yatsa. Sake haɗa shi sai ka sake gwadawa. |
The fingerprint reader is disconnected. Reconnect it and try again. |
| 113 | Za mu buƙata yin sikanin zanen yatsanka wasu lokuta don saita Windows Hello. |
We’ll need to scan your fingerprint a few times to set up Windows Hello. |
| 114 | Kawai wasu ƙarin sikani don tabbata ana iya gane zanen yatsanka. |
Just a few more scans to make sure your fingerprint is recognizable. |
| 116 | Yi haƙuri, wani abu ya faru. |
Sorry, something went wrong. |
| 117 | A yanzu jami’inka ya naƙasa alamar zanen yatsanka. |
Fingerprint sign in is currently disabled by your administrator. |
| 119 | Don ka yi amfani da Windows Hello, da farko kare na’urarka ta yin amfani da BitLocker ko wani sofwaya na buyar bayani mai alaƙa. |
To use Windows Hello, first protect your device using BitLocker or similar encryption software. |
| 120 | Yi sikani yatsanka a kan mai karanta zanen yatsa. |
Scan your finger on the fingerprint reader. |
| 121 | Yi sikani yatsa ɗaya a kan mai karanta zanen yatsa. |
Scan the same finger on the fingerprint reader. |
| 122 | Yi swayip yatsanka a kan mai karanta zanen yantsa ɗin. |
Swipe your finger on the fingerprint reader. |
| 124 | Yi swayip yatsa ɗaya a kan mai karanta zanen yantsa ɗin. |
Swipe the same finger on the fingerprint reader. |
| 125 | Danna yatsanka da na’urar haskaka bayanai na zanen yatsa, sa’an nan ɗaga shi. |
Press your finger against the fingerprint sensor, and then lift it. |
| 129 | Matsar da yatsanka kaɗan zuwa ƙasa. |
Move your finger slightly lower. |
| 130 | Matsar da yatsanka kaɗan zuwa sama. |
Move your finger slightly higher. |
| 131 | Matsar da yatsanka kaɗan zuwa dama. |
Move your finger slightly to the right. |
| 132 | Matsar da yatsanka kaɗan zuwa hagu. |
Move your finger slightly to the left. |
| 133 | Matsar da yatsanka da ƙarin mara sauri a ƙetaren na’urar sarrafa ɗin. |
Move your finger more slowly across the reader. |
| 134 | Matsar da yatsanka da ƙarin sauri a ƙetaren na’urar sarrafa ɗin. |
Move your finger more quickly across the reader. |
| 135 | Na’urarka tana samun matsala wajen ganewa kai. Tabbata na’urar haska bayanai tsabtatacce ne. |
Your device is having trouble recognizing you. Make sure your sensor is clean. |
| 136 | Gwada riƙewa yatsanka da lebur da kuma miƙaƙƙe idan ake yin amfani da na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
Try holding your finger flat and straight when using the fingerprint reader. |
| 137 | Gwada yin amfani da wani sara mafi tsawo a ƙetaren na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
Try using a longer stroke across the fingerprint reader. |
| 138 | Na’urarka tana samun matsala wajen ganewa kai. Don allah sake gwadawa. |
Your device is having trouble recognizing you. Please try again. |
| 139 | Ci gaba da dannawa da kuma ɗagawa yatsanka har sai an kammala sikanin. |
Continue to press and lift your finger until the scan is complete. |
| 174 | saita na Windows Hello |
Windows Hello setup |
| 175 | A yanzu jami’inka ya naƙasa Windows Hello. |
Windows Hello is currently disabled by your administrator. |
| 176 | Rufe Windows Hello, sa’an nan sake gwada bin saitin kuma. |
Close Windows Hello, and then try going through the setup again. |
| 177 | Wani abu ya faru. Mai yiwuwa mahardatar sistem ɗinka da ake samuwa ya yi ƙasa. Share wasu gurbi sai ka sake gwadawa. |
Something went wrong. Your available system memory might be running low. Clear up some space and try again. |
| 178 | Saitin Windows Hello bai ya yi aiki bisa kan wani haɗin destof na nesa. |
The Windows Hello setup doesn't work over a remote desktop connection. |
| 200 | An kasa gano idanunka. |
Couldn't detect your eyes. |
| 201 | Da haske da yawa! Kashe wasu wuta ko je ka ciki. |
Too bright! Turn off some lights or go inside. |
| 202 | Buɗe idanunka da ƙarin faɗi kaɗan. |
Open your eyes a little wider. |
| 203 | Riƙe na’urarka daidai a gaba da idanunka. |
Hold your device straight in front of your eyes. |
| 204 | Motsa nesa sosai. |
Move farther away. |
| 205 | Motsa kusa. |
Move closer. |
| 206 | Ana matsar dawa ɗan kaɗan don a kauce haske daga idanunka. |
Moving slightly to avoid reflection off your eyes. |
| 207 | Na’urarka tana samun matsala wajen ganowa kai. Tabbata madubin kamara ɗinka tsabtatacce ne. |
Your device is having trouble detecting you. Make sure your camera lens is clean. |
| 209 | Ya yi duhu da yawa! Kunna wasu wuta ko motsa zuwa wani wuri mai ƙarin haske. |
Too dark! Turn on some lights or move somewhere brighter. |
| 220 | Ana koyon yanda kake... |
Learning what you look like... |
| 275 | An kasa tabbatar da asusunka. |
Your account couldn’t be verified. |
| 276 | Taɓa na'urar haska zanen yatsa |
Touch the fingerprint sensor |
| 277 | Ɗaga kuma kwantar da yatsanka ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba a kan na'urar haska bayanai a gaban na'urarka har sai saita ta kammala. |
Repeatedly lift and rest your finger on the sensor on the front of your device until setup is complete. |
| 278 | Ɗaga kuma kwantar da yatsanka ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba a kan na'urar haska bayanai a bayan na'urarka har sai saita ta kammala. |
Repeatedly lift and rest your finger on the sensor on the back of your device until setup is complete. |
| 279 | Ɗaga kuma kwantar da yatsanka ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba a kan na'urar haska bayanai a gefe na dama na na'urarka har sai saita ta kammala. |
Repeatedly lift and rest your finger on the sensor on the right side of your device until setup is complete. |
| 280 | Ɗaga kuma kwantar da yatsanka ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba a kan na'urar haska bayanai a gefe na hagu na na'urarka har sai saita ta kammala. |
Repeatedly lift and rest your finger on the sensor on the left side of your device until setup is complete. |
| 281 | Ɗaga kuma kwantar da yatsanka ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba a kan na'urar haska bayanai a saman na'urarka har sai saita ta kammala. |
Repeatedly lift and rest your finger on the sensor on the top of your device until setup is complete. |
| 282 | Taɓa maɓallin kunna |
Touch the power button |
| 283 | Ɗaga kuma kwantar da yatsanka ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba a kan maɓallin kunna har sai saita ta kammala. |
Repeatedly lift and rest your finger on the power button until setup is complete. |
| 284 | Ɗaga kuma kwantar da yatsanka ba sau ɗaya ba ba sau biyu ba a kan na'urar haska bayanai har sai saita ta kammala. |
Repeatedly lift and rest your finger on the sensor until setup is complete. |
| 285 | Yi swayip yatsanka a kan na'urar haska zanen yatsa |
Swipe your finger on the fingerprint sensor |
| 286 | Ci gaba da yin swayip har saita na Windows Hello ya kammala. |
Continue swiping until Windows Hello setup is complete. |
| 287 | Yanzu gwada wata kusurwa dabam |
Now try another angle |
| 288 | Kwanta da kuma ɗaga yatsanka a kusurwowi dabam don a ɗauka gyaffa na ɗab'inka. |
Rest and lift your finger at different angles to capture the edges of your print. |
| 289 | Yanzu yi swayip da gyaffan yatsanka |
Now swipe with the sides of your finger |
| 290 | Ci gaba da yin swayip don a ɗauka gyaffa na ɗab'inka. |
Continue swiping to capture the edges of your print. |
| 291 | Da kyau, sake taɓa na'urar haska bayanai |
Great, touch sensor again |
| 292 | Ci gaba da kwantarwa da kuma ɗagawa yatsanka |
Keep resting and lifting your finger |
| 293 | Ɗaga kuma sake taɓa |
Lift and touch again |
| 294 | Ɗaga yatsanka kuma sake taɓa na'urar haska bayanai |
Lift your finger and touch the sensor again |
| 295 | Da kyau, gwada wata kusurwa dabam |
Great, try a different angle |
| 297 | Matsar da yatsanka da kowane taɓa |
Move your finger with each touch |
| 298 | Sake yi swayip |
Swipe again |
| 299 | Da kyau, ci gaba da yin swayip |
Great, keep swiping |
| 300 | Yi swayip yatsanka |
Swipe your finger |