136 | Mai bi |
Next |
137 | Soke |
Cancel |
138 | Sake saiti |
Reset |
139 | Rufe |
Close |
140 | Start |
Start |
142 | A diraib ɗin da aka girka Windows kawai |
Only the drive where Windows is installed |
143 | Dukkan diraibs |
All drives |
144 | Nuna mini jerin diraibs ga ka iya kamuwa |
Show me the list of drives that will be affected |
145 | Kana son ka cire dukkan dukkan fayiloli daga diraib? |
Do you want to remove all files from all drives? |
147 | Ana bukatar karin wuri a jikin faifai |
Additional disk space needed |
148 | Don maida faifai sakayau, kana iya: |
To free up disk space, you can: |
149 | Gudana Yashe Diski |
Run Disk Cleanup |
150 | Kwafa fayil ɗinka zuwa wata na’ura ta waje sai ka share su daga wannan Kwamfutar |
Copy your files to an external device and delete them from this PC |
151 | Kin girka shirye-shirye |
Uninstall programs |
153 | Wannan ba zai ɗauka lokaci ba |
This won’t take long |
155 | Zaɓi wani zaɓe |
Choose an option |
156 | Riƙe saita na wannan Kwamfuta don wurinaikinka |
Keep this PC set up for your workplace |
157 | Ee |
Yes |
158 | Yana adana fakitocin samarwa da albarkatu da suke bari Kwamfutarka ta yi amfani da albarkatun wurinaiki. |
Saves provisioning packages that let your PC use workplace resources. |
159 | A’a |
No |
160 | Yana cire fakitocin samarwa da albarkatu da suke bari Kwamfutarka ta yi a amfain da albarkatun wurinaiki. |
Removes provisioning packages that let your PC use workplace resources. |
161 | Gargadi! |
Warning! |
162 | An daga daraja wannan Kwamfutar kai zuwa Windows 10 kwanan nan. Idan ka Sake saita wannan Kwamfutar kai, ba za ka iya fasa yi daga darajan ba da kuma komawa zuwa sigar Windows ta baya ba. |
This PC was recently upgraded to Windows 10. If you Reset this PC, you won’t be able to undo the upgrade and go back to the previous version of Windows. |
163 | An shirya a sake saita wannan Kwamfuta |
Ready to reset this PC |
165 | An shirya a maido da |
Ready to restore |
166 | Fresh start |
Fresh start |
167 | Let's get started |
Let's get started |
169 | Ana shirya abubuwa |
Getting things ready |
171 | Wannan zai ɗauka lokacin kaɗan kuma Kwamfutarka za ta sake kunnawa. |
This will take a while and your PC will restart. |
172 | Sake saita |
Reset |
173 | Ana bukatar Karin %1!ws! sararin faifai akan (%2!ws!). |
An additional %1!ws! of free disk space is needed on (%2!ws!). |
179 | Ka sani: Za a dakatar da ɓoyeyen diraib na BitLocker na wucingadi har sai shirin ya kammalu. |
Note: BitLocker drive encryption will be temporarily suspended until the process is done. |
180 | Abu mai muhimmanci: yi fologin kwamfutarka kafin ka fara |
Important: Plug in your PC before you start |
181 | Wasu mutane suna aiki akan wannan PC |
Other people are logged on to this PC |
182 | Kana so ka ci gaba? Wannan zai sa ka rasa bayanai wanda ba ka ajiye ba. |
Do you want to continue? This will cause them to lose unsaved data. |
183 | Maido da |
Restore |
189 | wannan zai iya cire fayilolinka na kanka da apps daga kwamfutarka sannan saitukanka su koma yadda suke a da. In ka yi amfani da tarihin fayil,ka tabbata an kwafe sabon fayilinka. |
This will remove your personal files and apps from your PC and restore all settings to their defaults. If you use File History, make sure the latest versions of your files were copied to your File History drive before you proceed. This will take a few minutes and your PC will restart. |
190 | Ka sani: za a kashe ɓoyeyen diraib ɗ`inka ta Bitlocker. |
Note: BitLocker drive encryption will be turned off. |
191 | Kwamfutarka ta na da diraib fiye da ɗ`aya |
Your PC has more than one drive |
192 | In ka bayanna ra’ayinka cire fayiloli daga duk dirayibobi, zai taɓa dirayibobi wadanan: |
If you choose to remove files from all drives, these drives will be affected: |
193 | Zai taɓa dirayibobi wadanan |
Drives that will be affected |
194 | Dirayib mai marasuna |
Unnamed drive |
195 | Ba za mu iya sake saita kwamfutarka ba yayin da take gudanar da wutar batiri. |
We can’t reset your PC while it’s running on battery power. |
196 | Yi fulogin PC naka |
Plug in your PC |
197 | Ba’a yi kowane canji ba. |
No changes were made. |
198 | An samu wata matsala wajen sake saitawa Kwamfutarka |
There was a problem resetting your PC |
201 | Ba a iya sake saita wannan Kwamfuta da kuma riƙe fayilolinka ba |
Cannot reset this PC and keep your files |
202 | Don a sake saita wannan Kwamfuta da kuma riƙe fayilolinka, ya kamata ma’ajiyar Masu amfani, Fayilolin Shiri, da Windows su zama a kan diraib ɗaya. Kana iya zaɓa a sake saita wannan Kwamfuta da kuma cire komai a madadin, amma ya kamata ka yi tsimi keɓaɓɓun fayilolinka da farko. |
To reset this PC and keep your files, the Users, Program Files, and Windows directories need to be on the same drive. You can choose to reset this PC and remove everything instead, but you should back up your personal files first. |
203 | Kana so ka goge diraibobin, kuma? |
Do you want to clean the drives, too? |
204 | Cire fayiloli kuma goge diraib ɗin |
Remove files and clean the drive |
205 | Wannan zai iya ɗauka wasu awanni, amma zai saka wanda yake so ya maido da fayiloli da aka cire ya samu ƙarin wuya. Yi amfani da wannan idan kana sake juyawa Kwamfutar. |
This might take a few hours, but will make it harder for someone to recover your removed files. Use this if you’re recycling the PC. |
206 | Kawai a cire fayil ɗina |
Just remove my files |
207 | Wannan yana da ƙarin sauri, amma da tsaro mai ƙasa. Yi amfani da wannan idan kana riƙewa Kwamfutar. |
This is quicker, but less secure. Use this if you’re keeping the PC. |
211 | Wannan zai cire fayilolin kanka da ka’idoji daga PC da kuma dawoda duk saittuna zuwa asalinsu. In ka amfani da Tarihin Fayil, tabbata cewa ka kwafi sigogin fayilolinka na yanzu zuwa Tarihin Fayil naka kafin ka ci gaba. PC naka zai sakefara. |
This will remove your personal files and apps from your PC and restore all settings to their defaults. If you use File History, make sure the latest versions of your files were copied to your File History drive before you proceed. Your PC will restart. |
214 | Ba a iya sake saita Kwamfutarka saboda yana gudana Windows To Go. |
Your PC can’t be reset because it’s running Windows To Go. |
215 | Ba za mu iya sake saita kwamfutarka ba yayin da take gudanar da Windows To Go ba. |
Your PC can’t be reset because it’s running Windows To Go. |
216 | Ba mu iya sake saita wannan Kwamfuta ba |
We can’t reset this PC |
218 | 11;normal;none;Segoe UI |
11;normal;none;Segoe UI |
219 | In ka cire fayilolinka, kana iya share babban diraib ɗinka ta yadda ba za a iya dawowa da shi cikin sauƙi ba. Wannan yafi kariya, amma yakan ɗan daɗe. |
When you remove your files, you can also clean the drive so that the files can’t be recovered easily. This is more secure, but it takes much longer. |
247 | An kasa nemo muhallin dawowa da |
Could not find the recovery environment |
248 | Sanya girkawar Winodws ɗinka ko midiyar maidowa, ka kuma sake fara kwamfutarka tare da midiyar. |
Insert your Windows installation or recovery media, and restart your PC with the media. |
253 | Wadannan ka’idoji za su bukaci a sake sanya su |
These apps will need to be reinstalled |
254 | Yi bitar jerin ka’idodi. Za ka buƙaci sake girka su daga baya. |
Reveiw the list of apps. You’ll need the discs or files to reinstall them later. |
255 | Koma baya |
Go back |
256 | Idan ka ƙare da rasawa ingantaccen nema, tsaro, da farawa, dawo Windows 10 a kowane lokaci. |
If you end up missing improved search, security, and startup, come back to Windows 10 anytime. |
260 | Madalla da gwadawa Windows 10 |
Thanks for trying Windows 10 |
261 | Sake samun gurbin disk |
Reclaim disk space |
262 | Wannan zai mai do gurbin disk da aka yi amfani da don ajiye Windows 7. Zai ba da wancan gurbin disk, amma ba za ka iya mai do Windows 7 bayan wannan kuma. |
This will recover the disk space used to store Windows 7. It will free up that disk space, but you will no longer be able to restore Windows 7 after this. |
263 | A cire Windows 7? |
Remove Windows 7? |
264 | Wannan zai ba da gurbi a kan Kwamfutarka, amma ba za ka iya koma Windows 7 ba kuma. |
This will free up space on your PC, but you won’t be able to go back to Windows 7. |
265 | Cire sababbin asusu-asusu |
Remove new accounts |
266 | Kafin ka iya koma baya zuwa wata siga ta baya na Windows, ya kamata ka cire kowane asusu-asusun mai amfani da ka ƙara bayan daga daraja mafi kwanan nan ɗinka. Ya kamata a cire waɗannan asusu-asusu sarai, duk da bayanan mai amfani ɗinsu. |
Before you can go back to a previous version of Windows, you’ll need to remove any user accounts you added after your most recent upgrade. The accounts need to be completely removed, including their profiles. |
267 | Ka ƙirƙiri asusu ɗaya (%2!ws!) |
You created one account (%2!ws!) |
268 | Ka ƙirƙiri asusu-asusu %1!ws! (%2!ws!) |
You created %1!ws! accounts (%2!ws!) |
269 | Je ka Saittuna Asusu-asusu Sauran mutane don a cire waɗannan asusu-asusu, sa’an nan sake gwadawa. |
Go to Settings Accounts Other people to remove these accounts, and then try again. |
270 | Motsa asusu-asusu baya |
Move accounts back |
271 | Kafin ka iya koma baya zuwa ga siga ta baya na Windows, ya kamata ka saka kowane asusu-asusun mai amfani da ka matsar da bayan daga daraja mafi kwanan nan baya a cikin asalin wurinsu. |
Before you can go back to a previous version of Windows, you’ll need to put any user accounts you moved after your most recent upgrade back in their original location. |
272 | Ka matsar da asusu ɗaya (%2!ws!) |
You moved one account (%2!ws!) |
273 | Ka matsar da asusu-asusu %1!ws! (%2!ws!) |
You moved %1!ws! accounts (%2!ws!) |
274 | Mun bada haƙuri, amma ba za ka iya koma baya ba |
We’re sorry, but you can’t go back |
275 | Fayilolin da muke buƙata don koma baya da kai zuwa siga ta baya na Windows an cire su daga wannan Kwamfuta. |
The files we need to take you back to a previous version of Windows were removed from this PC. |
277 | Ba za mu iya koma baya da kai zuwa wata siga ta baya na Windows ba saboda ana rasa ƙaramar na’urar aje bayanai ta USB ko wani diraib na waje da aka yi amfani da a lokacin daga daraja mafi kwanan nan ɗinka. Don allah saka diski ɗin sai ka sake gwadawa. |
We can’t take you back to a previous version of Windows because the USB flash drive or other external drive that was used during your most recent upgrade is missing. Please insert the disk and try again. |
279 | Ba mu iya koma baya da kai zuwa sigar Windows ta baya ba saboda ya wuce wata ɗaya tun da aka daga daraja. |
We can’t take you back to the previous version of Windows because it’s been more than a month since the upgrade. |
280 | Ka’idodinka ko na’urorinka ba su a aiki a kan Windows 10 |
My apps or devices don’t work on Windows 10 |
281 | Kamar gine-gine na farko sun fi sauƙi amfani da |
Earlier builds seemed easier to use |
282 | Kamar Windows 7 ya fi sauƙin yi amfani da |
Windows 7 seemed easier to use |
283 | Kamar Windows 8 ya fi sauƙin yi amfani da |
Windows 8 seemed easier to use |
284 | Kamar Windows 8.1 ya fi sauƙi amfani da |
Windows 8.1 seemed easier to use |
285 | Kamar gine-gine na farko sun fi sauri |
Earlier builds seemed faster |
286 | Kamar Windows 7 ya fi sauri |
Windows 7 seemed faster |
287 | Kamar Windows 8 ya fi sauri |
Windows 8 seemed faster |
289 | Kamar gine-gine na farko su fi tabbatacce |
Earlier builds seemed more reliable |
290 | Kamar Windows 7 ya fi tabbatacce |
Windows 7 seemed more reliable |
291 | Kamar Windows 8 ya fi tabbatacce |
Windows 8 seemed more reliable |
293 | Don wani dalili dabam |
For another reason |
294 | Me ya sa kake koma baya? |
Why are you going back? |
296 | Gaya mana ƙari |
Tell us more |
298 | Idan ka shirya shawo kan matsala, |
If you’re up for troubleshooting, |
299 | tuntuɓi goyon baya. |
contact support. |
300 | Abin da ya kamata ka sani |
What you need to know |
301 | Wannan zai iya ɗauka lokaci kaɗan kuma ba za ka iya yi amfani da Kwamfutar kai taka ba har sai an gama. Ka bar Kwamfutar kai taka a haɗe da kuma a kunne. |
This might take a while and you won’t be able to use your PC until it’s done. Leave your PC plugged in and turned on. |
302 | Bayan komawa baya: |
After going back: |
303 | • Wajibi ne ka sake girka wasu ka’idodi da shirye-shirye. |
• You’ll have to reinstall some apps and programs. |
304 | • Wajibi ne ka sake girka wasu shirye-shirye. |
• You’ll have to reinstall some programs. |
306 | Kada a kulle ka a waje |
Don’t get locked out |
307 | Idan ka yi amfani da wata kalmar sirri don shiga zuwa Windows 7, tabbatar ka san ta. |
If you used a password to sign in to Windows 7, make sure you know it. |
308 | Idan ka yi amfani da wata kalmar sirri don shiga zuwa Windows 8, tabbata ka san ta. |
If you used a password to sign in to Windows 8, make sure you know it. |
309 | Idan ka yi amfani da wata kalmar sirri don shiga zuwa gini ba baya ɗinka, tabbatar ka san ta. |
If you used a password to sign in to your previous build, make sure you know it. |
310 | Koma baya zuwa Windows 7 |
Go back to Windows 7 |
311 | Koma baya zuwa Windows 8 |
Go back to Windows 8 |
312 | Koma baya zuwa gini na farko |
Go back to earlier build |
315 | Haɗa Kwamfutarka da wuta |
Plug in your PC |
316 | Ba za ka iya koma baya a kan ƙarfin batiri kawai ba. Haɗa Kwamfutarka da wuta sa’an nan sake gwadawa. |
You can’t go back on battery power alone. Plug in your PC and then try again. |
323 | • |
• |
324 | An yi tsimi fayilolinka? Bai kamata wannan ya shafe su ba, amma ya fi kyau a shirya. |
Are your files backed up? This shouldn’t affect them, but it’s best to be prepared. |
325 | Ba za ka iya shiga ban da ita ba. |
You won’t be able to sign in without it. |
326 | Ka’idodi ko na’urori nawa ba za su yi aikai a kan wannan gini ba |
My apps or devices don’t work on this build |
327 | • Za ka rasa kowaɗane canje-canje da aka yi ga saittuna bayan daga darajan zuwa Windows 10. |
• You’ll lose any changes made to settings after the upgrade to Windows 10. |
328 | • Za ka rasa kowaɗane canje-canje da aka yi ga saittuna bayan da aka girka gini mafi kwanan nan. |
• You’ll lose any changes made to settings after installing the latest build. |
329 | Mun gode maka da ka gwada wannan gini |
Thanks for trying out this build |
330 | Za mu girka fara duban gini na gaba a lokacin da yake samuwa. |
We’ll install the next preview build when it’s available. |
331 | Kamar tsohuwar siga ta Windows ta fi sauƙi amfani da |
The old version of Windows seemed easier to use |
332 | Kamar Windows 8.1 ya fi sauri |
Windows 8.1 seemed faster |
333 | Kamar tsohuwa siga na Windows ya fi sauri |
The old version of Windows seemed faster |
334 | Kamar Windows 8.1 ya fi matabbaci |
Windows 8.1 seemed more reliable |
335 | Idan ka yi amfani da wata kalmar sirri don shiga zuwa Windows 8.1, tabbata ka san ta. |
If you used a password to sign in to Windows 8.1, make sure you know it. |
336 | Idan ka yi amfani da wata kalmar sirri don shiga zuwa sigar Windows ɗinka na da, tabbata ka san ta. |
If you used a password to sign in to your previous version of Windows, make sure you know it. |
337 | Kamar tsohuwar siga na Windows ya fi matabbaci |
The old version of Windows seemed more reliable |
338 | Koma baya zuwa Windows 8.1 |
Go back to Windows 8.1 |
339 | Koma baya zuwa Windows na da |
Go back to previous Windows |
340 | Ba da wasu gurabe sai ka sake gwadawa. |
Free up some space and try again. |
341 | Don a koma baya, za ka buƙata MB %1!ws! na gurbi mara komai a kan dirayib inda aka girka Windows. |
To go back, you’ll need %1!ws! MB of free space on the drive where Windows is installed. |
342 | Don a koma baya, za ka buƙata GB %1!ws! na gurbi mara komai a kan dirayib inda aka girka Windows. |
To go back, you’ll need %1!ws! GB of free space on the drive where Windows is installed. |
344 | Dokar ƙungiyarka ba ta yarda da shi ba. Don ƙarin bayani, yi magana da mutumin mai goyi baya naka ko sashen IT. |
Your organization’s policy doesn’t allow it. For more info, talk to your support person or IT department. |
345 | An kasa samun bayani a kan sabuntanwa |
Couldn’t get info on updates |
346 | Don a bincika sabuntawa, je ka Saittuna Sabunta & Tsaro Windows Update kuma zaba Bincika sabuntawa. |
To check for updates, go to Settings Update & Security Windows Update and select Check for updates. |
347 | A bincika sabuntawa? |
Check for updates? |
348 | Kafin ka koma baya, gwada girkawa sabuntawa mafi kwanan nan. Mai yiwuwa wannan ya gyara matsalolin da kake samu da Windows 10. |
Before you go back, try installing the latest updates. This might fix the problems you’re having with Windows 10. |
349 | Bincika sabuntawa |
Check for updates |
350 | A’a, nagode |
No, thanks |
351 | Ana saitawa wannan Kwamfutar kai |
Resetting this PC |
352 | Ana shiryawa wasu abubuwa %1!d!%% |
Getting a few things ready %1!d!%% |
353 | This feature is not available in Safe Mode |
This feature is not available in Safe Mode |
354 | To reset this PC, start Windows normally and try again, or go to Advanced startup and select Troubleshoot. |
To reset this PC, start Windows normally and try again, or go to Advanced startup and select Troubleshoot. |
355 | This will remove all apps and programs, except those that come standard with Windows. Any store apps installed by your manufacturer will also be kept. Your device will also be updated to the latest version of Windows. Your personal files and some Windows settings will be kept. |
This will remove all apps and programs, except those that come standard with Windows. Any store apps installed by your manufacturer will also be kept. Your device will also be updated to the latest version of Windows. Your personal files and some Windows settings will be kept. |
357 | Save your work and leave your device plugged in and turned on |
Save your work and leave your device plugged in and turned on |
358 | This will take a while and your device will restart several times |
This will take a while and your device will restart several times |
359 | You won't be able to use your device while refreshing Windows, but we will let you know once it's ready |
You won't be able to use your device while refreshing Windows, but we will let you know once it's ready |
360 | This process could take 20 minutes or longer depending on your device. |
This process could take 20 minutes or longer depending on your device. |
361 | Refreshing your PC |
Refreshing your PC |
362 | This will remove all apps and programs you installed. Your device will also be updated to the latest version of Windows. Your personal files and some Windows settings will be kept. |
This will remove all apps and programs you installed. Your device will also be updated to the latest version of Windows. Your personal files and some Windows settings will be kept. |