202 | Wasu bayanan shafin yanar-gizo daga {0} an toshe su. Tambaya don ka duba bayanai. |
Some web content from {0} has been blocked. Ask to view the content. |
203 | An toshe wasu bayanan shafin yanar-gizo. Tambaya don ka duba bayanan. |
Some web content has been blocked. Ask to view the content. |
204 | Wasu bayanan shafin yanar gizo daga {0} ba sa yi daidai ga iyayenka baa. |
Some web content from {0} might not be OK with your parent. |
205 | Wasu bayanan shafin yanar gizo ba za su yi daidi ga iyayenka ba. |
Some web content might not be OK with your parent. |
310 | {0} akan {1} |
{0} on {1} |
311 | {0} |
{0} |
350 | Iyalinka yana yin amfani da fuskokin iyalin Microsoft |
Your family is using Microsoft family features |
351 | Za a rufe ka {0}akan {1}. |
You'll be locked out at {0} on {1}. |
352 | Iyakokin lokacin allo suna a kashe. |
Screen time limits are off. |
353 | Iyakokin lokacin allo suna a kashe har {0} a ranar {1}. |
Screen time limits are off until {0} on {1}. |
400 | Ƙasa da minti 15 ya rage |
Less than 15 minutes left |
401 | Ƙasa da minti 2 ya rage |
Less than 2 minutes left |
410 | Wannan na'ura za ta ƙulle ba da daɗewa ba saboda saittunan iyalinka don lokacin allo. Don allah gama da abin da kake yi ko tambayi wani babba ya yarda da ƙarin lokaci. |
This device will lock soon because of your family settings for screen time. Please finish what you are doing or ask an adult to approve more time. |
420 | Rufe |
Close |
421 | Aika buƙata |
Send a request |
422 | Iyayena na nan |
My parent is here |
423 | Bari |
Allow |
424 | Samu ƙarin lokaci |
Get more time |
425 | Soke |
Cancel |
426 | Sauya masu amfani ko kashe Kwamfutar kai |
Switch users or turn off PC |
430 | An toshe ta wajen fuskokin iyalin Microsoft |
Blocked by Microsoft family features |
440 | 15 mintuta |
15 minutes |
441 | 30 mintuta |
30 minutes |
442 | 1 awa |
1 hour |
443 | 2 awowi |
2 hours |
444 | 4 awa |
4 hours |
445 | Awa 8 |
8 hours |
450 | Babu sabis |
Service unavailable |
451 | Yi haƙuri, babu sabis a halin yanzu. Sake gwadawa anjima. |
Sorry, the service isn't available right now. Please try again later. |
452 | Tun da kai wani mai gudanarwa ne a kan wannan na'ura, za ka buƙata ka aika wata buƙata don ƙarin lokacin allo. |
Since you are an administrator on this device, you'll need to send a request for more screen time. |
507 | Iyayenka na nan a halin yanzu? |
Is your parent here right now? |
510 | {0} za a bari ya ziyarci wannan shafin yanar-gizo: |
{0} will be allowed to visit this website: |
511 | Kana iya dakatar da lokaci na wucin gadi idan {0} na bukatar ƙarin wasu lokacin don amfani da kwamfuta. |
You can pause the timer temporarily if {0} needs some extra time to use the PC. |
512 | [{0}] |
[{0}] |
513 | Ƙarawa ta: |
Extend by: |
516 | Za a bar {0} su yi amfani da: |
{0} will be allowed to use: |
517 | Adadi ma: {0}+ |
Rated for: {0}+ |
518 | Bada damar amfani da duk na {0} |
Allow the use of all of {0} |
1101 | Lokaci ya ƙare |
Time's up! |
1102 | An ƙulle wannan na'ura saboda saittunan iyali don lokacin allo. Kana buƙata ka tambayi wani babba idan kana son ƙarin lokaci yau. |
This device is locked because of your family settings for screen time. You need to ask an adult if you want more time today. |
1103 | An ƙulle wannan na'ura saboda saittunan iyali don lokacin allo. Kana iya sake yi amfani da shi a {0} a ranar {1}, ko tambayi wani babba don ƙarin lokaci yau. |
This device is locked because of your family settings for screen time. You can use it again at {0} on {1}, or ask an adult for more time today. |
1501 | Tambayi izinin iyaye |
Ask a parent for permission |
1521 | A bar ka'ida daga {0} |
Allow an application from {0} |
1522 | A bar wasa daga {0} |
Allow a game from {0} |
1523 | A bar shafin yanar-gizo |
Allow a website |
1524 | A bar wani fim daga {0} |
Allow a movie from {0} |
1525 | A bar karon TV daga {0} |
Allow a TV episode from {0} |
1526 | A bar waƙa daga {0} |
Allow a song from {0} |
1527 | A bar ƙunshiya daga {0} |
Allow content from {0} |
1528 | A bar ka'ida |
Allow an application |
1529 | A bar wasa |
Allow a game |
1530 | An samu kuskure |
An error has occurred |
1531 | Matsalar da ba a yi zato ba ta auku. Sake gwadawa anjima. |
An unexpected error has occurred. Please try again later. |
1532 | An toshe wannan ka’ida |
This app is blocked |
1533 | Dole ka adana wannan ka’ida a kwamfutarka da farko.Adana shi a wani wuri da ban baya ga foldar wucin gadi sannan ka tambayi izinin iyaye don amfani da shi. |
You must save this app on your PC first. Save it somewhere other than the Temp folder, and then ask for a parent's permission to use it. |
1540 | An aika buƙata. |
Request sent |
1541 | An aika buƙatarka. Iyayenka za su sanar da kai iadan an ba ka izini. |
Your request has been sent. Your parent will let you know whether you have been given permission. |
1542 | Iyayenkana nan a halin yanzu? |
Is your parent here right now? |
1560 | A ƙara ba da lokaci? |
Give more time? |
1581 | Nemi izini don yi amfani da {0}. |
Request permission to use {0}. |
1590 | An aika buƙata |
Request sent |
1591 | Za a buɗe wannan na'ura a lokacin da wani babba ya yarda da buƙatarka. |
This device will unlock when an adult approves your request. |
1592 | Za a buɗe wannan na'ura a lokacin da wani babba ya yarda da buƙatarka, ko a {0} a ranar {1}, duk wanda ya farko zuwa. |
This device will unlock when an adult approves your request, or at {0} on {1}, whichever comes first. |
1593 | Za a ƙulle wannan na'ura a {0} a ranar {1} sai dai wani babba ya yarda da buƙatarka. Idan ta ƙulle, za ta sake buɗe bayan wani babba ya yarda da buƙatarka. |
This device will lock at {0} on {1} unless an adult approves your request. If it does lock, it will unlock again after an adult approves your request. |
1594 | Wani abu ya faru |
Something went wrong |
1595 | Ba mu samu aika buƙatarka ba. Ka haɗa na'ura da Intanet kuwa? |
We were unable to send your request. Are you connected to the Internet? |
32000 | Iyali |
Family |
32014 | Microsoft Corporation |
Microsoft Corporation |
32015 | Farkon kula da Kariyar Iyaye da tilastawa. |
Initializes Family Safety monitoring and enforcement. |