File name: | credprovslegacy.dll.mui |
Size: | 9728 byte |
MD5: | 1c08b0668b777a3701b2b449939b86f8 |
SHA1: | 77e7cacdacc97bbd042438685d5d570c6c603f1d |
SHA256: | 7da554c560c6958d05837f46e6ff4245ccf1fe4d5c5ac96902addb06a21c34c1 |
Operating systems: | Windows 10 |
Extension: | MUI |
If an error occurred or the following message in Hausa (Latin) language and you cannot find a solution, than check answer in English. Table below helps to know how correctly this phrase sounds in English.
id | Hausa (Latin) | English |
---|---|---|
101 | aKalmar sirrin ba daidai ba ce. sak gwadawa | The password is incorrect. Try again. |
102 | Asusun ka yana da takaitawar lokacin da ta ke kare ka daga shiga ciki a wannan lokacin. Ka sake gwadawa anjima. | Your account has time restrictions that prevent you from signing in at this time. Please try again later. |
103 | An saita asusun ka ta yadda zai kare ka daga amfani da wannan PC din. Sake gwada wata PC. | Your account is configured to prevent you from using this PC. Please try another PC. |
104 | Asusunka ya kasa. Duba jami’i kwamfutarkar. | Your account has been disabled. Please see your system administrator. |
105 | Asusunka ya gama aiki. Ka duba jami’i kwamfutarka. | Your account has expired. Please see your system administrator. |
106 | Don shiga daga tushe, kana buƙatar damar shiga daga Ayuukan Destof na Nesa. Ta tanadaddu, mambobin rukunin Jam’ian suna da wannan dama. Idan rukunin da kake ciki ba shi da wannan dama, ko kuma idan an cire dama daga rukunin Jami’an, kana buƙtar samun wannan damar da hannu. | To sign in remotely, you need the right to sign in through Remote Desktop Services. By default, members of the Administrators group have this right. If the group you're in doesn't have this right, or if the right has been removed from the Administrators group, you need to be granted this right manually. |
107 | Don shiga daga tushe, kana buƙatar damar shiga daga Ayuukan Destof na Nesa. Ta tanadaddu, mambobin rukunin Masu Amfani da Destof na Nesa suna da wannan dama. Idan rukunin da kake ciki ba shi da wannan dama, ko kuma idan an cire dama daga rukunin Masu Amfani da Destof na Nesa, kana buƙtar samun wannan damar da hannu. | To sign in remotely, you need the right to sign in through Remote Desktop Services. By default, members of the Remote Desktop Users group have this right. If the group you're in doesn't have this right, or if the right has been removed from the Remote Desktop Users group, you need to be granted this right manually. |
109 | Ba za a iya canza kalmar sirrin wannan asusun ba a wannan lokacin. | The password on this account cannot be changed at this time. |
110 | Kalmar sirri ɗinka ta gama aiki. Don saita wata sabuwa kalmar sirri, zaɓi TO, zaɓi Sauya mai amfani, sake shigar da kalmar sirri ɗinka ta yanzu, sannan bi tambayoyin da suke kan allon. | Your password has expired. To set a new password, select OK, select Switch user, reenter your current password, and then follow the prompts on the screen. |
111 | Kalmar sirri ɗinka ta ƙare aiki kuma dole ne a canza ta. | Your password has expired and must be changed. |
112 | Hanyar shiga da kake ƙoƙarin yin amfani da ba a yarda da ita ba. Don ƙarin bayani, tuntuɓi mai kula da kawancen kwamfuta ɗinka. | The sign-in method you're trying to use isn't allowed. For more info, contact your network administrator. |
113 | An canza kalmar sirrinka | Your password has been changed. |
114 | Dole ka yi amfani da kati mai wayo don shiga ciki. | You must use a smart card to sign in. |
116 | Kalmar sirrin da ka shigar ba ta dace ba. | The passwords you entered did not match. |
117 | Ka ɗan shigar da sunan mai amfani da kuma kalmar sirri. | Please enter a user name and password. |
121 | Sunan mai amfani kikalmar sirrin ba na kwarai ba ne. Sake gwadawa. | The user name or password is incorrect. Try again. |
125 | Sabuwar kalmar sirri | New password |
126 | Tabbatar da kalmar sirri | Confirm password |
127 | Aika | Submit |
13000 | Sunan mai amfani | User name |
13001 | Kalmar sirri | Password |
13002 | sahuwar kalmar sirri | Old password |
13005 | Suna mai sauƙi | Friendly name |
13006 | Matsayin mai amfani | User status |
13009 | Sauran masu amfani | Other user |
13010 | Buɗe PC | Unlock the PC |
13011 | Canza kalamar sirri | Change a password |
13012 | Yi amfani da wani asusu dabam | Use a different account |
13013 | Hoton asusu | Account picture |
13015 | Yaya zan shiga cikin wani hurumin? | How do I sign in to another domain? |
13016 | Buga sunan hurumi\hurumin sunan mai amfani don shiga cikin wani hurumin. Buga %1\ƙaramin sunan mai amfani don shiga cikin PC kawai (ba hurumi ba). |
Type domain name\domain user name to sign in to another domain. Type %1\local user name to sign in to this PC only (not a domain). |
13017 | Shiga cikin: %s | Sign in to: %s |
13018 | Shiga cikin | Sign in to |
13020 | Hurumi: %s | Domain: %s |
13021 | Hurumi | Domain |
13023 | Sake saitin klamar sirri | Reset password |
13024 | Ƙirƙiri kalmar sirri sake saita faifai | Create a password reset disk |
13025 | Kalmar sirri: %s | Password hint: %s |
13026 | Tuna kalmomina | Remember my credentials |
13028 | Ƙarami ko kalmar sirrin hurumin asusu | Local or domain account password |
13029 | Mun kasa yin haɗa yanzu nan. Don allah bincika hanyar sadarwa ɗinka kuma sake gwadawa daga baya. | We are unable to connect right now. Please check your network and try again later. |
13030 | Asusun aiki ko makaranta ɗinka | Your work or school account |
13031 | Ba za ka iya shiga da wannan ID na mai amfani a wannan tsari ba. Gwada yin amfani da adireshin imel ɗinka a maimakon. | You can't sign in with a user ID in this format. Try using your email address instead. |
13032 | Adireshin imel | Email address |
17004 | PIN | PIN |
17005 | Shigowar PIN ɗinka na ɗauki da tsohowar kalmar sirri. Ka shiga ciki ta amfani da sabuwar kalmar sirri. | Your PIN Sign-in enrollment contains an old password. Please sign in with your new password. |
17006 | PIN ɗin ba daidai ba ne. Sake gwadawa. | The PIN is incorrect. Try again. |
17028 | Shigowar PIN ɗinka na shiga ciki an samu sabunta shi gaba ɗaya da sabon kalmar sirrin ka. | Your PIN Sign-in enrollment has been successfully updated with your current password. |
17546 | Kalmar sirri na hoto | Picture password |
17547 | Kalmar sirri na hoto ɗinka na ɗauke da tsohuwar kalmar sirri. Ka shiga ciki da sabuwar kalmar sirrinka. | Your picture password enrollment contains an old password. Please sign in with your new password. |
17548 | Kalmar sirri na hoto ba daidai ba ne. sake gwadawa. | The picture password is incorrect. Try again. |
17584 | An kammala sabunta kalmar sirri na hoto ɗinka da sabuwar kalmar sirri. | Your picture password enrollment has been successfully updated with your current password. |
File Description: | ating |
File Version: | 10.0.15063.0 (WinBuild.160101.0800) |
Company Name: | Microsoft Corporation |
Internal Name: | credprovslegacy.dll |
Legal Copyright: | © Microsoft Corporation. Ya mallaki duk haƙƙoƙi. |
Original Filename: | credprovslegacy.dll.mui |
Product Name: | Microsoft® Windows® Operating System |
Product Version: | 10.0.15063.0 |
Translation: | 0x468, 1200 |