1 | Zanen yatsa |
Fingerprint |
2 | Don shiga, yi sikani wani zanen yatsa da aka rajista a kan na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
To sign in, scan a registered finger on the fingerprint reader. |
3 | Don buɗe Kwamfutar, yi sikani wani zanen yatsa da aka rajista a kan na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
To unlock the PC, scan a registered finger on the fingerprint reader. |
101 | Windows ya kasa shiga da kai. |
Windows couldn’t sign you in. |
110 | Na’urarka tana samun matsala ganewa kai. Don allah sake gwadawa. |
Your device is having trouble recognizing you. Please try again. |
111 | An kasa gane wancan zanen yatsa. Tabbatar cewa ka saita zanen yatsanka a cikin Windows Hello. |
Couldn’t recognize that fingerprint. Make sure you’ve set up your fingerprint in Windows Hello. |
112 | Kalmar sirrin ba daidai ba. |
The password is incorrect. |
113 | Kalmar sirri da aka adana a cikin ma’ajiyar zanen yatsa ba daidai ba ce. |
The password saved in the fingerprint database is not correct. |
116 | An naƙasa shiga ta zanen yatsa a yanzu ta wajen jami’inka. |
Fingerprint sign-in is currently disabled by your administrator. |
118 | Yi haƙuri, Windows ya kasa shiga da kai da zanen yatsanka. Gwada shigarwa da PIN ɗinka. |
Sorry, Windows couldn’t sign you in with your fingerprint. Try signing in with your PIN. |
119 | An toshe Windows Hello saboda yawan ƙoƙarin shiga. Don buɗe Hello, shiga da PIN ɗinka. |
Windows Hello has been blocked due to too many sign-in attempts. To unblock Hello, sign in with your PIN. |
120 | Windows bai da isasshen albarkatu don kammala wani shiga na zanen yatsa. Gwada wata hanyar shiga dabam. |
Windows didn’t have sufficient resources to complete a fingerprint sign-in. Try another sign-in method. |
140 | Shigar da kalmar sirri ɗinka don a kunna shiga na zanen yatsa. |
Enter your password to turn on fingerprint sign-in. |
141 | Shigar da kalmar sirri ɗinka na yanzy don ƙarfafa buɗewa zanen yatsa. |
Enter your current password to enable fingerprint unlock. |
143 | Motsa yatsanka kaɗan zuwa sama. |
Move your finger slightly higher. |
144 | Motsa yatsanka kaɗan zuwa ƙasa. |
Move your finger slightly lower. |
145 | Motsa yatsanka kaɗan zuwa hagu. |
Move your finger slightly to the left. |
146 | Motsa yatsanka kaɗan zuwa dama. |
Move your finger slightly to the right. |
147 | Motsa yatsanka da ƙarin mara sauri a ƙetaren na’urar sarrafa ɗin. |
Move your finger more slowly across the reader. |
148 | Motsa yatsanka da ƙarin sauri a ƙetaren na’urar sarrafa ɗin. |
Move your finger more quickly across the reader. |
149 | Gwada riƙewa yatsanka da lebur da kuma miƙaƙƙe idan ake yin amfani da na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
Try holding your finger flat and straight when using the fingerprint reader. |
150 | Gwada yin amfani da wani sara mafi dogo a ƙetaren na’urar sarrafa tambarin yatsa. |
Try using a longer stroke across the fingerprint reader. |
151 | Na’urarka tana samun matsala ganewa kai. Tabbatar cewa na’urar haska bayanai yana nan a tsabtatacce. |
Your device is having trouble recognizing you. Make sure your sensor is clean. |
152 | Wani ya riga ya shiga kan wannan na’ura. Ya kamata su fita kafin ka samu shiga. |
Someone is already signed in on this device. They need to sign out before you can sign in. |
154 | Yi haƙuri, wani abu ya faru. Don allah sake gwadawa. |
Sorry, something went wrong. Please try again. |
155 | Windows ya kasa yi amfani da bayanan sirri na zanen yatsanka saboda ya kasa tuntuɓi bagiren bayananka. Gwada haɗawa da wata hanyar sadarwa dabam. |
Windows could not use your fingerprint credentials because it could not contact your domain. Try connecting to another network. |
156 | Wani mai amfani dabam ya kulle wannan na’ura. Don shiga, danna Esc, sannan danna Sauya mai amfani. |
Another user has locked this device. To sign in, press Esc, and then click Switch user. |
159 | Ba a yi rajista wancan zanen yatsa don wannan asusu ba. |
That fingerprint isn’t registered for this account. |
164 | Kalmomin sirri da ka shigar da ba su dace ba. |
The passwords you entered did not match. |
165 | Asusunka yana da taƙaitawar lokaci da ke hana ka shiga yanzu nan. Sake gwadawa daga baya. |
Your account has time restrictions that keep you from signing in right now. Try again later. |
166 | An tsara asusunka domin ya hana ka daga yin amfani da wannan kwamfuta. Don allah sake gwada wata kwamfuta dabam. |
Your account is configured to prevent you from using this computer. Please try another computer. |
167 | An naƙasa asusunka. Tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka. |
Your account has been disabled. Contact your system administrator. |
168 | Asusunka ya ƙare. Tuntuɓi mai kula da tsarin kwamfuta ɗinka. |
Your account has expired. Contact your system administrator. |
169 | Ba za ka iya shiga ba saboda wata taƙaitawar asusu. |
You can’t sign in because of an account restriction. |
170 | Ba za a iya canza kalmar sirri a kan wannan asusun ba a wannan lokacin. |
The password on this account cannot be changed at this time. |
171 | Kalmar sirri ɗinka ta gama aiki. Don saita wata sabuwa kalmar sirri, zaɓi TO, zaɓi Sauya mai amfani, sake shigar da kalmar sirri ta yanzu, sannan bi tambayoyin da suke kan allon. |
Your password has expired. To set a new password, select OK, select Switch user, reenter your current password, and then follow the prompts on the screen. |
172 | Kalmar sirri ɗinka ta ƙare aiki kuma dole ne a canza ta. |
Your password has expired and must be changed. |
174 | Ba a barin hanyar da kake ƙoƙari ka yi amfani da ita wajen shiga a kan wannan Kwamfuta ba. Don ƙarin bayani,tuntuɓi jami’in hanyar sadarwar ɗinka. |
The sign-in method you’re trying to use isn’t allowed on this PC. For more info, contact your network administrator. |
1011 | Shiga na zanen yatsa |
Fingerprint sign-in |
1012 | Sunan nuna |
Display name |
1013 | Matsayin mai amfani |
User status |
1014 | Tambayar shiga na zanen yatsa |
Fingerprint sign-in prompt |
1015 | Kalmar sirri ta yanzu |
Current password |
1016 | Sabuwar kalmar sirri |
New password |
1017 | Tabbatar da kalmar sirri |
Confirm password |
1018 | TO |
OK |
1101 | Buɗe zanen yatsa |
Fingerprint unlock |