200 | Na'ura Mataimaka |
Companion Device |
201 | To |
Ok |
300 | An kasa shiga da na'urar. Yi amfani da zaɓin shiga yanar-gizo dabam. |
Couldn't sign in with the device. Use another sign-in option. |
301 | Wani abu ya faru. Yi amfani da zaɓin shiga yanar-gizo dabam, sa'an nan kuma sake saita na'urar. |
Something went wrong. Use another sign-in option, and then set up the device again. |
302 | Bayan wani sakekunawa ko fitarwa, na'urar tana buƙata tabbatarwa kafin a yi amfani da ita. Yi amfani da zaɓin shiga yanar-gizo dabam. |
After a restart or logoff, the device requires verification before using it. Use another sign-in option. |
303 | Wani ya riga ya shiga. Ya kamata su fita kafin ka iya shiga. |
Someone is already signed in. They need to sign out before you can sign in. |
304 | An ƙulle wannan na'ura domin dalilan tsaro. Haɗa na'urarka da wata tushen ƙarfin wuta don aƙalla awanni biyu, sa'an nan sakekunawa ta don a sake gwadawa. |
This device has been locked for security reasons. Connect your device to a power source for at least two hours, and then restart it to try again. |
400 | na’ura |
device |
2001 | Yi swayip sama ko danna baa na sarari don shiga da %1!s!. |
Swipe up or press space bar to sign in with %1!s!. |
2002 | Ƙwanƙwasa %1!s! zuwa makarancin NFC don shiga. |
Tap %1!s! to the NFC reader to sign in. |
2003 | Duba %1!s! don umurnun shiga yanar-gizo. |
See %1!s! for sign-in instructions. |
2004 | Ana neman %1!s! ... |
Looking for %1!s! ... |
2005 | Haɗa %1!s! cikin wata mafitar USB don a shiga. |
Plug %1!s! into a USB port to sign in. |
2006 | Kunna Bluetooth don a yi amfani da %1!s! don shiga. |
Turn on Bluetooth to use %1!s! to sign in. |
2007 | Kunna NFC don a yi amfani da %1!s! don shiga. |
Turn on NFC to use %1!s! to sign in. |
2008 | Haɗa da wata hanyar sadarwa mara waya don a yi amfani da %1!s! don shiga. |
Connect to a wireless network to use %1!s! to sign in. |
2009 | Sake ƙwanƙwasa %1!s!. |
Tap %1!s! again. |
2010 | Kamfaninka yana hana shiga da %1!s!. Yi amfani da zaɓin shiga yanar-gizo. |
Your enterprise prevents sign in with %1!s!. Use another sign-in option. |
2011 | Ƙwanƙwasa %1!s! don shiga. |
Tap %1!s! to sign in. |
2012 | Kwantar da yatsanka a kan %1!s! don shiga. |
Rest your finger on %1!s! to sign in. |
2013 | Yi swayip yatsanka a kan %1!s! don shiga. |
Swipe your finger on %1!s! to sign in. |
2014 | An kasa shiga da %1!s!. Yi amfani da zaɓin shiga yanar-gizo dabam. |
Couldn’t sign in with %1!s!. Use another sign-in option. |
2015 | Wani abu ya faru. Yi amfani da zaɓin shiga yanar-gizo dabam, sa'an nan kuma sake saita %1!s!. |
Something went wrong. Use another sign-in option, and then set up %1!s! again. |
2016 | Sake gwadawa. |
Try again. |
2017 | Faɗi Kalmar izinin shiga wayar iska Da aka faɗa cikin %1!s!. |
Say your Spoken Passphrase into %1!s!. |
2018 | A shirye don shiga da %1!s!. |
Ready to sign in with %1!s!. |
2019 | Yi amfani da zaɓin shiga yanar-gizo dabam da farko, sa'an nan kana iya yi amfani da %1!s! don shiga. |
Use another sign-in option first, then you can use %1!s! to sign in. |