| 1 | Fuska |
Face |
| 2 | Ƙwayar ido |
Iris |
| 3 | Maɓallin shiga yanar-gizo |
Sign in button |
| 4 | Saƙon mahalli |
Context message |
| 5 | Windows Hello |
Windows Hello |
| 50 | Don Allah yi amfani da wata hanyar dabam don gane kanka. |
Please use a different method to identify yourself. |
| 51 | Sannu %1!s!! Zaɓi TO don a ci gaba. |
Hello %1!s!! Select OK to continue. |
| 52 | An kasa gane ka. Don allah shigar da PIN ɗinka. |
Couldn't recognize you. Please enter your PIN. |
| 100 | Windows ya kasa shiga da kai ba. |
Windows couldn't sign you in. |
| 101 | Sannu %1!s! |
Hello %1!s! |
| 104 | Ana neman ka... |
Looking for you... |
| 105 | Ana shiryawa... |
Getting ready... |
| 106 | An kasa kunna kyamarar. Don allah shiga yanar-gizo da PIN ɗinka. |
Couldn't turn on the camera. Please sign in with your PIN. |
| 107 | Your PIN is required to sign in. |
Your PIN is required to sign in. |
| 108 | An naƙasa asusunka. Don allah tuntuɓi mutumin mai goyi baya ɗinka. |
Your account has been disabled. Please contact your support person. |
| 109 | Kafin ka iya fara yin amfani da Windows Hello, ya kamata ka shigar da PIN ɗinka. |
Before you can start using Windows Hello, you have to set up a PIN. |
| 113 | Sannu %1!s!! Kora allon kulle ɗin don a shiga. |
Hello, %1!s!! Dismiss the lock screen to sign in. |
| 114 | Yi haƙuri wani abu ya faru. Don allah shiga da PIN ɗinka. |
Sorry something went wrong. Please sign in with your PIN. |
| 120 | Wani abu ya faru. Don allah shigar da PIN ɗinka. |
Sorry something went wrong. Please enter your PIN. |
| 121 | A yanzu jami’inka ya naƙasa Windows Hello. |
Windows Hello is currently disabled by your administrator. |
| 123 | Ana tabbatarwa kai ne... |
Making sure it's you... |
| 124 | Kyamara ba ta samuwa. Don allah shiga yanar-gizo da PIN ɗinka. |
Camera not available. Please sign in with your PIN. |
| 125 | An kasa gane ka. Don allah shiga yanar-gizo da PIN ɗinka. |
Couldn't recognize you. Please sign in with your PIN. |
| 126 | An kasa gane ka. Yi swayip sama don ka shigar da PIN. |
Couldn't recognize you. Swipe up to enter PIN. |
| 127 | Yi swayip sama don kare allon ƙulle. |
Swipe up to dismiss the lock screen. |
| 128 | Sashe na nesa yana kan aiki. Kore allon ƙulle don a shiga yanar-gizo. |
Remote session is active. Dismiss the lock screen to sign in. |
| 129 | Dismiss the lock screen to sign in. |
Dismiss the lock screen to sign in. |
| 150 | An kasa gane ka. |
Couldn't recognize you. |
| 152 | An kasa kunna kyamarar. |
Couldn't turn on the camera. |
| 153 | Kyamara ba ta samuwa. |
Camera not available. |
| 155 | Yi haƙuri wani abu ya faru. |
Sorry something went wrong. |
| 156 | Your password is required to sign in. |
Your password is required to sign in. |
| 157 | Camera is in use. Please sign in with your PIN. |
Camera is in use. Please sign in with your PIN. |
| 158 | Camera driver is in a bad state. Please sign in with your PIN. |
Camera driver is in a bad state. Please sign in with your PIN. |
| 180 | Hello! Getting things ready... |
Hello! Getting things ready... |
| 200 | Na’urarka ta kasa gano ka. Tabbata madubin kamara ɗinka tsabtatacce ne. |
Your device couldn't detect you. Make sure your camera lens is clean. |
| 201 | Ya yi haske da yawa! Kashe wasu wuta ko je ka ciki. |
Too bright! Turn off some lights or go inside. |
| 202 | Ya yi duhu da yawa! Kunna wasu wuta ko motsa zuwa wani wuri mai ƙarin haske. |
Too dark! Turn on some lights or move somewhere brighter. |
| 203 | Tabbatar cewa a tsakiya kake kuma kana kallo kai tsaye a kyamarar. |
Make sure you're centered and looking directly at the camera. |
| 204 | Ya yi kusa da yawa! Gwada motsawa nesa daga wajen kaɗan. |
Too close! Try moving a little farther away. |
| 205 | Ya yi nesa da yawa! Gwada motsawa kusa kaɗan. |
Too far away! Try moving a bit closer. |
| 206 | Juya kanka kaɗan zuwa hagu da kuma dama. |
Turn your head slightly to the left and right. |
| 207 | Buɗe idanunka da ƙarin faɗi kaɗan. |
Open your eyes a little wider. |
| 208 | Motsa ɗan kaɗan don a kauce haske daga idanunka. |
Move slightly to avoid reflection off your eyes. |
| 209 | Motsa nesa sosai |
Move farther away |
| 210 | Motsa kusa |
Move closer |
| 211 | Riƙe na’urarka daidai a gaba da idanunka. |
Hold your device straight in front of your eyes. |
| 212 | Na’urarka tana samun matsala wajen ganowa kai. Tabbata madubin kamara ɗinka tsabtatacce ne. |
Your device is having trouble detecting you. Make sure your camera lens is clean. |
| 213 | Na’urarka ta kasa gano idanunka. Tabbata madubin kyamara ɗinka tsabtatacce ne. |
Your device couldn't detect your eyes. Make sure your camera lens is clean. |
| 301 | Ba a iya shiga yanar-gizo da Windows Hello ba? |
Can't sign in with Windows Hello? |
| 302 | Sake bi saita kuma don inganta ganewa a halayen haske dabam-dabam, ko a lokacin da siffarka take canzawa (a misalo, sababbin tabarau). |
Go through setup again to improve recognition in different lighting conditions, or when your appearance changes (for example, new glasses). |
| 303 | Inganta ganewa a cikin Windows Hello |
Improve recognition in Windows Hello |
| 304 | Don a yi amfani da sabuntawa mafi kwanan nan zuwa ga Windows Hello, sake bi saita. |
To take advantage of the latest updates to Windows Hello, go through setup again. |
| 305 | Shin ka san cewa kana iya yi amfani da tantancewar fuska don shiga yanar-gizo? |
Do you know that you can use face authentication to sign in? |
| 306 | Ka bi saitan fuskar Windows Hello ɗin don a fara. |
Go through the Windows Hello face setup to get started. |
| 307 | There is a problem with Windows Hello. |
There is a problem with Windows Hello. |
| 308 | Please go through the setup again to fix this issue. |
Please go through the setup again to fix this issue. |