3002 | Babu zaɓuɓɓukan halin kashe wuta a yanzu |
There are currently no power options available. |
3003 | Zaɓi dalilin da ya sa kake so ka rufe wannan kwamfutar |
Choose a reason that best describes why you want to shut down this PC |
3004 | Wani daban yana amfani da wannan kwamfutarmai PC. Idan ka rufe wannan kwamfutar, za a iya rasa aiyukan da ba a adana ba. |
Someone else is still using this PC. If you shut down now, they could lose unsaved work. |
3005 | Idan ka rufe wannan kwamfutar yanzu, kai da sauran mutane masu amfani da wannan kwamfutar ka iya rasa ikin da ba a rasa ba. |
If you shut down now, you and any other people using this PC could lose unsaved work. |
3006 | Wani dabam yana yin aiki da wannan Kwamfuta har yanzu. Idan ka sake fara yanzu, suna iya rasa aiki da ba a adana ba. |
Someone else is still using this PC. If you restart now, they could lose unsaved work. |
3007 | Idan ka sakefarawa yanzu, kai da sauran mutane masu amfani da wannan kwamfutar mai PC ka iya rasa aikin da ba a adana ba. |
If you restart now, you and any other people using this PC could lose unsaved work. |
3008 | Ci gaba |
Continue |
3009 | Rufe aiyukan kwamfuta |
Shut down anyway |
3010 | Sake farawa |
Restart anyway |
3013 | Kashe kwamfuta |
Shut down |
3014 | Kas&he kwamfuta |
Sh&ut down |
3015 | Rufe dukkan apps sannan ka kashe PC. |
Closes all apps and turns off the PC. |
3017 | &Sake farawa |
&Restart |
3018 | Rufe dukkan apps, kashe kwamfuta mai PC, sannan ka sake kunnawa. |
Closes all apps, turns off the PC, and then turns it on again. |
3019 | Barci |
Sleep |
3020 | &Barci |
&Sleep |
3021 | PC ɗin yana tsaya a kunne amma yana yi amfani da ƙarancin wuta. Ka’idodi suna tsaya a buɗe don haka idan PC ɗin ya tashi, za ka dawo nan take inda ka bari. |
The PC stays on but uses low power. Apps stay open so when the PC wakes up, you’re instantly back to where you left off. |
3022 | Baccin na`ura |
Hibernate |
3023 | &Baccin na`ura |
&Hibernate |
3025 | Yana kashe PC ɗin amma ka’idodi su tsaya a buɗe. Idan aka kunna PC ɗin, za ka dawo inda ka bari. |
Turns off the PC but apps stay open. When the PC is turned on, you’re back to where you left off. |
3026 | Sabunta sannan a rufe aiyukan kwamfuta |
Update and shut down |
3027 | Sabunta sannan a ru&fe aiyukan kwamfuta |
Update and sh&ut down |
3029 | Rufe dukkan apps,da sabunta kwamfuta mai PC, sannan a rufe. |
Closes all apps, updates the PC, and then turns it off. |
3030 | Sabunta sannan ka sakefaraw |
Update and restart |
3031 | Sabunta sannan &sakefarawa |
Update and &restart |
3033 | Rufe dukkan apps,da sabunta kwamfuta mai PC, kashe, sannan ka sake kunnawa. |
Closes all apps, updates the PC, turns it off, and then turns it on again. |
3034 | Fita daga yanar gizo |
Sign out |
3035 | Rufe dukkan apps a fitar da kai dg yanr gizo. |
Closes all apps and signs you out. |
3038 | Cire haɗi |
Disconnect |
3039 | Tsayar da haɗawarka zuwa wannan tsohuwar kwamfutar. |
Ends your connection to this remote PC. |
3040 | &Cire haɗi |
&Disconnect |
3041 | F&ita dag yanar gizo |
S&ign out |
3042 | Rufe |
Lock |
3043 | F&ufe |
L&ock |
3044 | Rufe asusun ka nakan wannan kwamfutar mai PC. |
Locks your account on this PC. |
3045 | Ƙin sunkuyarwa |
Undock |
3046 | Ƙi&n sunkuyarwa |
U&ndock |
3047 | Cire kwamfutar tafi da gidanka ko kwamfutar littafi daga tashar sarrafa manhaja |
Removes your laptop or notebook computer from a docking station. |
3050 | Jami’i kwamfutarka ya kasa da tsarin wuta wannan asusun mai amfani. |
The system administrator has disabled some power states for this user account. |
3052 | Kashe na'urar |
Switch user |
3053 | Kashe na’ura ba tare da rufe apps ba. |
Switch users without closing apps. |
3054 | Ka&she na'ura |
S&witch user |
3100 | Bayyana ra’ayinka ta dalilin da ya yi daidai da me yasa kake so ka kashe wannan kwamfuta |
Choose a reason that best describes why you want to shut down this computer |
3101 | Wani daban yana ci gaba da amfani da wannan kwamfutar.Idan ka kashe na’ura yanzu,za su iya rasa aikin da ba a adana ba. |
Someone else is still using this computer. If you shut down now, they could lose unsaved work. |
3102 | Idan ka kashe na’ura yanzu, kai da mutane mai amfani da wannan kwamfutar ka iya rasa aikin da ba a adana ba. |
If you shut down now, you and any other people using this computer could lose unsaved work. |
3103 | Wani dabam yana yin amfani da wannan kwamfuta har yanzu. Idan ka sakekunawa yanzu, suna iya rasa aiki da ba a adana ba. |
Someone else is still using this computer. If you restart now, they could lose unsaved work. |
3104 | Idan ka sake farawa yanzu,kai da mutane masu amfani da wannan kwamfutar ka iya rasa aikin da ba a adana ba. |
If you restart now, you and any other people using this computer could lose unsaved work. |
3105 | Rufe dukkan ka'ida sannan ka kashe kwamfuta. |
Closes all apps and turns off the computer. |
3106 | Rufe dukkan ka'ida,kashe kwamfuta,sannan ka sake kunnawa. |
Closes all apps, turns off the computer, and then turns it on again. |
3107 | Kwamfutar tana tsaya a kunne amma tana amfani da ƙarancin wuta. Ka’idodi suna tsaya a buɗe don haka idan kwamfutar ta tashi, za ka dawo nan take inda ka bari. |
The computer stays on but uses low power. Apps stay open so when the computer wakes up, you’re instantly back to where you left off. |
3108 | Yana kashe kwamfutar amma ka’idodi su tsaya a buɗe. Idan aka kunna kwamfutar, za ka dawo inda ka bari. |
Turns off the computer but apps stay open. When the computer is turned on, you’re back to where you left off. |
3109 | Rufge dukkan ka'ida,sabunta kwamfutar,sannan ka kashe ta. |
Closes all apps, updates the computer, and then turns it off. |
3110 | Rufge dukkan ka'ida,sabunta kwamfutar,sannan ka kashe ta,sannan ka sake kunnawa. |
Closes all apps, updates the computer, turns it off, and then turns it on again. |
3111 | Dakatar da haɗinka na wannan kwamfutar mai nesa. |
Ends your connection to this remote computer. |
3112 | Rufe asusunka na kan wannan kwamfutar. |
Locks your account on this computer. |